Contents, audience measurement greatest challenges of TV in Nigeria- Lai Mohammed

Minister of Information and Culture, Alhaji Lai Mohammed related news Appointments: Era of godfatherism over – Lai Mohammed The Minister of Information and Culture, Alhaji Lai Mohammed has identified contents and the lack of objective audience measurement as major challenges that had retarded the growth of TV and advertising industries in the Nigeria. He said […]

Patience Jonathan to Buhari: Stop persecuting me, Trump is not probing Obama’s wife

Patience Jonathan, former first lady, has asked President Muhammadu Buhari to call Ibrahim Magu, the acting chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), to order.  (0 Likes) Patience Jonathan, former first lady, has asked President Muhammadu Buhari to call Ibrahim Magu, the acting chairman of the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC), to […]

Restructuring cannot be substitute for good governance – NLC President

 Restructuring of Nigeria cannot be a substitute for good governance and respect for the rule of law, Mr Ayuba Wabba, President, Nigeria Labour Congress (NLC), has said. Wabba made the statement on Monday in Abuja at a symposium with the theme: “Making Nigeria Work for the people organised by the NLC to mark Nigeria’s 57th Independence […]

Obasanjo makes acting debut in comedy skit

Nollywood star Samuel Ajibola has unveiled to the world a behind-the-scenes photo from the widely anticipated episode of ‘Dele Issues’. This episode features the former president of Nigeria, Olusegun Obasanjo and is scheduled for release on the 14th of October 2017. Samuel Ajibola who is popularly known as Spiff in the sitcom ‘The Johnsons’ made […]

PEACE AND CONFIDENCE BUILDING DIALOGUE…..IN COMMEMORATION OF NIGERIA INDEPENDENCE

PROCEEDING…… The proceeding started with the breaking of Kolanut by Eze Nwahiwe Pampas, he stated that the kolanut signified unity and symbol of peace; the Eze confirmed that the Kolanut is the only thing in Nigeria that is not forbidden. Eze Pampas ascertained that the Kolanut is traditionally accepted in celebrating peace and unity; he […]

Al’ummar Catalonia sun ‘zabi ballewa daga Spain’

‘Yan Catalan na rera taken su mai suna ‘Els Segadors’, ko ‘Masu Girbi’ Shugaban yankin Catalonia Carles Puigdemont ya ce yankin dake cikin kasar Spaniya ya dauki hanyar kafa kasa mai cin gashin kanta bayan wani zaben raba gardama da ke cike da takardama. Ya ce wannan ya bude kofa ga yankin ya yi shelar […]

An daba wa wadansu mata biyu wuka a Faransa

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionHarin ya faru ne a birnin Marseille da ke kudancin Faransa ranar Lahadi An caka wa wadansu mata biyu wuka har ta kai ga ajalinsu a tashar jirgin kasa ta birnin Marseille a Faransa, a wani al’amari da ake zaton harin ta’addanci ne. Jami’an tsaron da ke aiki a tashar sun harbi […]

Las Vegas: An kashe mutum 50 a wani gidan rawa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionDaruruwan mutane sun tarwatse yayin da aka fara harbin Fiye da mutum 20 ne suka rasa rayukansu yayin da wadansu kimanin 200 suka jikkata bayan wani hari da aka kai a wani gidan rawa a birnin Las Vegas na jihar Nevada da ke kasar Amurka. Maharin ya fara bude wuta ne […]

Nigeria: Zaki ya kashe mai kula da shi a Ibadan

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Hukumomi a Najeriya sun rufe wani gidan namun daji (Zoo) bayan wani zaki ya kashe wani ma’aikacin gidan. Al’amarin ya faru ne a gidan Zoo na Agodi a makon jiya a jihar Oyo da ke kudu-maso-yammacin kasar, kamar yadda gwamnatin jihar ta tabbattar. Magarigayin mai suna Hamzat Oyekunle ya mutu ne […]