GOODWILL MESSAGE OF HIS EXCELLENCY ATIKU ABUBAKAR, GCON, WAZIRI ADAMAWA, VICE PRESIDENT OF NIGERIA, 1999-2007 ON THE OCCASION OF NIGERIA’S 57TH INDEPENDENCE ANNIVERSARY.

On this October 1st, 2017, I congratulate President Muhammadu Buhari and all Nigerians on the occasion of Nigeria’s 57th Independence anniversary. There are those that may say we have very little to celebrate and I will respectfully disagree with them. In 57 years, Nigeria has faced many challenges, but we have overcome many of those […]

An kashe mutum bakwai a Cameroon

Jami’an tsaro a Kamaru sun kashe mutum bakwai yayin da suke zanga-zangar neman ballewar yankin da ke magana da Turancin Inglishi, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Maganin garin Kumbo ya shaida wa BBC cewa mutum bakwai din da aka kashe a garinsa suke, ciki da fursunoni biyar wadanda aka kashe bayan an cimma wani gidan […]

Kun san sabbin alkawarin da Buhari ya yi wa ‘yan Nigeria?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Buhari ya kai ziyara Borno a karon farko jim kadan bayan ya yi wa ‘yan kasar jawabi ranar Lahadi Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi al’ummar kasar sabbin alkawari yayin da yake musu jawabi a ranar bikin cikar kasar shekara 57 da samun ‘yancin kai. Shugaban ya yi wa dubban […]

WATCH VIDEO: Allah ya kiyaye musulmi a ko ina a duniya..

*Saqo na ban mamaki* Allah ya kiyaye musulmi a ko ina a duniya.. Yanzu aka turo min daga Saudiyya daga maka cikin Harami, wani dan kunar bakin wake ya Tarwatsa kansa da bam a daidai filin dawafi. Ikon Allah kuma abinnbai shafi kowa ba sai shi kadai.???

57TH INDEPENDENT ANNIVERSARY…….

Niger State Teacher Professional Development Institute heartily felicitate with Nigerians and Nigerlites on this independent celebration. We in the institute called for sober reflection in the remembrance of our founding fathers who through their sacrificed had brought independent for our dear Nation. Niger state Teacher Institute was established to upgrade and improve the quality of […]

Zan samar wa matasa 360,000 aikin yi ā€“ Buhari

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya jawabi ne a ranar bikin cika shekara 57 da samun ‘yancin kasar Shugaban Najeriya ya ce zai samar a ayyukan yi ga matasa marasa aiki kimanin 10,000 a kowace jiha da ke kasar. Shugaban ya bayyana hakan ne ranar Lahadi a jawabinsa na ranar […]

Nigeria na da muhimmanci a wurina ā€“ Bill Gates

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage caption‘Arewacin Najeriya yana fuskantar babban kalubalen kiwon lafiya’ Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Bill Gates, ya ce Najeriya tana daya daga cikin kasashen da yake sanya ido kansu sosai. Bill Gates wanda ya bayyana haka a wata hira da BBC, ya ce kasar tana da muhimmanci ne a […]

Nigeria @ 57: ‘Ba haka aka so ba!’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Wani masanin kimiyyar siyasa a Najeriya, Dokta Abubakar Kari ya ce duk da sauye-sauyen da kasar ta samu a tsawon shekara 57, amma ta gaza ta fuskar nasarorinta bayan samun ‘yancin kai. Masanin siyasar ya bayyana hakan ne yayin wata hira da BBC. “Irin fatan da ake da shi a shekarar […]

Ba zan taba yarda a raba Nigeria ba ā€“ Buhari

Hakkin mallakar hotoNIGERIA PRESIDENCYImage captionShugaba Buhari ya yi wa ‘yan Najeriya jawabi ne a ranar bikin cika shekara 57 da samun ‘yancin kasar Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba zai taba amincewa da kiraye-kirayen da wadansu ‘yan kasar suke yi na ballewa ba. Shugaban ya bayyana hakan ne ranar Lahadi a jawabinsa na ranar […]