Hotunan liyafar da Trump ya shiryawa shugabannin Afirka

A ranar Laraba ne shugaban Amurka Donald Trump ya shirya wata liyafar cin abinci inda ya gayyaci shugabannin Afirka, a yayin taron Majalisar Dinkin Duniya a New York. NIGERIAN PRESIDENCY A ranar Laraba ne shugaban Amurka Donald Trump ya shirya wata liyafar cin abinci inda ya gayyaci shugabannin Afirka, a yayin taron Majalisar Dinkin Duniya […]

Continue Reading

Hotunan bikin lasar gishiri na Jamhuriyar Nijar

Wasu hotunanbikin lasar gishiri da ake yi shekara-shekara a Jamhuriyar Nijar. Image captionAna yin bikin lasar gishiri shekara-shekara Image captionMahaya rakuma na baje-kolinsu Image captionMawaka da makada na cikin masu barje guminsu a wurin Image captionAna bai wa dabbobi mai gishiri domin inganta lafiyarsu Image captionJami’an tsaro na cikin shirin ko-ta-kwana Image captionMahalarta bikin na […]

Continue Reading

HOTUNA: Shugaba Buhari ya gana da sarakunan gargajiyar kasar

Hakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCYImage captionBuhari ya gana da sarakunan gargajiya a fadarsa da ke Abuja Hakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCYImage captionCikinsu har da sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, da kuma sarkin Musulmi. Hakkin mallakar hotoNIGERIAN PRESIDENCYImage captionSarakunan gargajiya ta bayar da gudunmawa wajen tabbatar da tsaro Hakkin mallakar hotoNIGERAN PRESIDENCYImage captionSarakunan gargajiya da dama ne suka […]

Continue Reading

Hotuna: Buhari ya gana da jami’an gwamnatinsa a London

NIGERIA PRESIDENCY Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya shafe fiye da wata uku yana jinya a Landan, ya gana da Ministan Yada Labaran kasar Lai Mohammed da wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar a ranar Asabar NIGERIA PRESIDENCY Jami’an da suka kai wa shugaban ziyara har da masu mataimakansa kan harkokin sada yada labarai Malam […]

Continue Reading