AN HAKO WATA GAWAN MUTUN DA HARSHEN ZINARI BAYA SHEKARA 2.000 DA RASUWA.
Tawagar da aka kafa a tsohuwar gidan Misra, Taposiris Magna ta yi amannar cewa an cire harshen mutumin ne a lokacin da ake binne gawar kuma aka maye gurbinsa da zinariya. Ta ba wa gawar harshen zinare, an yi amannar cewa watakila sun yin hakan ne don neman gafara ga ruhin mai gawar. Kwarangwal din […]
Continue Reading