KU KALLI VIDEO: Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da matar sa, Jennifer, sun shiryawa dan su bikin aure mai kayatarwa a jiya. Dan Atiku, Tony, ya auri sahibar sa, Whitney, a jiya Asabar kuma an yi shagalin biki a Otal din Madinat Jumeirah dake kasar Dubai, United Arab Emirates. Allah ya basu zaman lafiya.

 

Continue Reading