2019 and elrufai’s impending political blunder

Opinion on Kaduna 2019 One of the several definitions of blunder and the one most widely accepted is “a gross mistake to made, especially through carelessness, stupidity,  confusion or without guidance. Long before the 24-hour news cycle came along, kings, presidents, and emperors committed all sorts of blunders. One of history’s most major missteps and […]

Amurka ta fice daga hukumar kare hakkin dan adam ta MDD

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionJakadar Amurka a MDD Nikki Haley da sakataren harkokin wajan Amurka Mike Pompeo suka sanar da matakin Amurka ta janye daga hukumar kare hakkin dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya, MDD, tana mai cewa “mattatara ce ta nuna son kai ta fuskar siyasa.” Jakadiyar Amurka a MDD, Nikki Haley, ta ce hukuma […]

An harbe wani dan majalisa a Afirka ta Kudu

Hakkin mallakar hotoMPUMALANGA NEWS ‘Yan bindigsa sun harbe wani dan majalisa na jam’iyyar ANC mai mulkin Afirka ta Kudu har lahira. Sibusiso Radebe ya rasa ransa ne a wani lamari da ake yi wa kallon aikin ‘yan fashi da makami ne. An harbe shi ne a ka da kuma kafa bayan da maharan suka bukaci […]

Russia 2018: Ronaldo ya kora Maroko gida

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Cristiano Ronaldo ya ci gaba da cin kwallo a gasar kofin duniya, inda ya ci kwallo daya tilo da ta bai wa kasarsa damar cire Maroko daga gasar kofin duniya. Hankali ya koma kan dan wasan na kungiyar Real Madrid a filin wasa na Luzhniki Stadium tun da aka fara wasan, […]

Niger state primary school teachers to get soft loan next month.

By Abdullberqy U Ebbo The United Bank for Africa (UBA) and Niger State Universal Basic Education Board (SUBEB) have signed a partnership to ensure prompt and undelayed payment of salaries of teachers. The deal meant to improve the lots of teachers in the State, has seen the UBA paying teachers salary every month between 23rd […]

Jarumi dan ci-rani zai gana da shugaban kasarsa ta asali

Hakkin mallakar hotoFACEBOOKImage captionDan ci-rani daga Mali Dan ci-rani dan asalin kasar Mali, wanda ya nuna jarumta wajen ceto wani jaririn da ya makale a saman wani bene a birnin Faris, zai gana da shugaban Mali, Ibrahim Boubacar Keïta, a ranar Litinin. Mamadou Gassama, wanda aka yi wa lakani da “mai yanar gizo” domin jarumtakar […]

‘Hare-haren kunar bakin-wake sun kashe mutum 31 a Borno’

Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun kai hare-haren kunar bakin wake a jihar Borno. An kai hare-haren ne a garin Damboa a ranar Asabar washegarin Sallah da dare. Zuwa yanzu babu cikakken bayani game da yawan mutanen da suka mutu amma hukumar agajin gaggawa NEMA ta ce akalla mutum […]

Tambuwal: Why I won’t build flyovers

Sokoto State Governor, Aminu Tambuwal: says he will not build flyovers in the state By Muhammad Bello/Habibu Harisu Gov. Aminu Tambuwal of Sokoto State has promised to provide basic social amenities to improve the lives of the people, rather than building bridges and flyovers. He made this known to civil servants and heads of government […]

Fayemi, Fayose hurl brickbats again

Fayemi and Fayose hurl brickbats again Ariwodola Idowu/Ado Ekiti Ekiti State Chairman of the Peoples Democratic Party (PDP), Chief Gboyega Oguntuase, has alleged that the debts incurred by the Kayode Fayemi administration from 2010 to 2014 had so far cost the state N35.34billion. The PDP claimed that the N35.3 billion was used in the servicing […]