Matar Donald Trump Melania na so ya kori ma’aikaciyarsa

Melania Trump, mai dakin shugaban Amurka Donald Trump, ta yi kira a kori babbar mai bai wa mijinta shawara kan sha’anin tsaro daga aiki. Mai dakin shugaban kasar ta samu rashin jituwa da Mira Ricardel, mataimakiyar babban mai bai wa shugaban kasar shawara kan sha’anin tsaro, lokacin da ta kai ziyara nahiyar Afirka a watan […]

EFCC ta cafke zinare na N211m a Lagos

Hukumar EFCC da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin Najeriya ta’annato ta yi ikirarin cewa jami’anta sun kama gwala-gwalai da farashinsu ya kai N211m a filin jirgin saman Lagos. Wata sanarwa da mai magana da yawun EFCC, Mr Tony Orilade, ya aike wa manema labarai ta ce an yi niyyar kai gwala-gwalan ne […]

Ana binciken halittun da matukiyar jirgi ta gani a sama

Hukumar kula da harkokin jiragen sama ta kasar Ireland na binciken rahoton bullar wasu fitulu masu hasken gaske da kuma wasu halittu a yankin kudu maso yammacin kasar. Abin ya faru ne da misalin karfe 06:47 na ranar Juma’a 9 ga watan Nuwamba a lokacin da wata matukiyar jirgin sama na kasar Birtaniya ta tuntubi […]

Hukumar Hisbah za ta kama masu yin rawar ‘fadi ka mutu’ a Kano

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce za ta kama duk wanda aka samu yana taka sabuwar rawar ‘fadi ka mutu’ da ake yayinta a yanzu. Ranar Talatar da ta gabata ne wani bidiyo ya fito da ke nuna wasu ‘yan mata sanye da hijabi na tikar rawar da ta samo asali daga kasar Afirka […]

EPL: Arsenal’s Welbeck breaks silence on his injury

Arsenal forward, Danny Welbeck, has spoken for the first time since his career threatening injury during their Europa League clash with Sporting Lisbon. The England international promised to return ‘stronger than ever before’ and thanked Arsenal fans for their support. The player said this after undergoing two surgeries on his broken ankle. The 27-year-old forward […]

EPL: Arsenal plan £35m-deal for La Liga star

Arsenal are reportedly preparing to make a £35million offer for Espanyol defender, Mario Hermoso. Unai Emery’s side have conceded 19 goals in all competitions so far this season. According to The Sun UK, the Emirates club are planning to make a £35million-bid for the Spain international in the January transfer window. The report claimed that […]

EPL: Claudio Ranieri gets new coaching job in Premier League

Former Leicester City manager, Claudio Ranieri, has been appointed as the new coach of Fulham. Ranieri’s appointment came after Fulham sacked Slavisa Jokanovic on Wednesday. The Italian guided Leicester City to win their first ever Premier League title in 2016. “It is an honour to accept Mr. Khan’s invitation and opportunity to lead Fulham, a […]

NYSC: Corps members train 227 Yobe youth on ICT

Two hundred and twenty-seven less-privileged people and orphans have received free one-month computer training for self reliance organised by a group of corps members serving in Yobe State. During the graduation ceremony of the beneficiaries, head of the group, Dahiru Abdu said aim for the training was to build and improve the capacity of the […]

Oshiomhole must agree primaries were rigged in many states – Senatorial aspirant

An All Progressives Congress (APC) senatorial aspirant in Ekiti State, Dr. Olusegun Osinkolu, has advised the National Chairman of the Party, Com. Adams Oshomhole to agree with the agitations by members. that primaries of the party were compromised in many states. Osinkolu, a senatorial aspirant in Ekiti North said the former Edo State governor must […]