Cacar baki ta kaure tsakanin Trump da Theresa May

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionDonald Trump da Theresa May a fadar White House a watan Janairu Shugaba Trump ya ce kamata ya yi fira ministar Burtaniya Theresa May ta mayar da hankali kan abin da ya kira akidojin musulmi na ta’addanci masu mummunar illar da ke faruwa a kasarta maimakon sukarsa. A sakon tiwitarsa na […]

Majalisar Dinkin Duniya ‘ta yi wa dan Nigeria coge’

Korafin Zanna Mustafa kan MDD Wani Lauya dan Najeriya da ya lashe lambar yabo mafi girma da Majalisar Dinkin Duniya ke bayar wa kan ayukkan jin kai, ya nuna damuwa kan jan kafar da ya ce hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta majalisar (UNHCR) ke yi wajen ba shi kudaden da ke tare da […]

‘Yan Nigeria sun yi zanga-zanga kan ‘sayar da bayi’ a Libya

Saurari yadda ‘yan Nigeria suka yi zanga-zanga kan ‘cinikin bayi’ a Libya Wasu ‘yan Najeriya sun gudanar da zanga-zanga a gaban ofishin jakadancin Libya da ke birnin Abuja domin nuna bacin ransu game da tozartawar da ake yi wa bakaken fata ciki har da ‘yan Najeriya a kasar Libya. ‘Yan Najeriyar da suka hallara a […]

An ‘sassara’ wasu yara ‘yan Firamare uku a Borno

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionMaharin ya abka cikin ajin ‘yan nazare ne ya kashe yara biyu da kuma wata yarinya Wani mutum dauke da adda ya abka wata makarantar Firamare a jihar Borno inda ya sassara wasu ‘yan makaranta uku suka mutu, tare da wata malama. Lamarin dai ya faru ne da safiyar Alhamis a makarantar […]

Minister suspends SEC DG over alleged corruption

Finance Minister Kemi Adeosun  (Daily post) The Minister of Finance, Mrs. Kemi Adeosun, has suspended the Director-General of the Securities and Exchange Commission (SEC), Mr Mounir H. Gwarzo, from Office to allow for unhindered investigation into several allegations of financial impropriety leveled against him. A statement issued by the Federal Ministry of Finance on Wednesday, November 29, […]

More than 4,000 smugglers arrested last year

Security Spokesman of the Ministry of Interior Maj. Mansour Al-Turki (center) addressing a press conference in Riyadh on Wednesday. — SPA Saudi gazette report RIYADH – The Ministry of Interior announced on Wednesday the results of the tasks of the Border Guard Forces during 2016 (1438H), Saudi Press Agency reported. This came during a press conference […]

King and British PM review regional developments

Custodian of the Two Holy Mosques King Salman receives British Prime Minister Theresa May in Riyadh on Wednesday. — SPA photos Saudi Gazette report RIYADH – Custodian of the Two Holy Mosques King Salman and British Prime Minister Theresa May discussed bilateral ties and reviewed regional developments during their meeting here Wednesday evening. Crown Prince Muhammad […]

Me zai faru idan aka fara yaki da Koriya ta Arewa?

An jima ana kallon hadarin kaji tsakanin Amurka da kawayenta a bangare daya da kuma Koriya ta kudu a daya bangaren. Wasu kwararru sun yi hasashen mai zai faru idan aka fara gwabza yaki. BBC Hausa

‘Likitoci’ 400 sun fadi jarrabawa a Nigeria

Image captionLikitocin da suka yi karatu a jami’o’in kasashen wajen sun ce sun sami koyarwar a makarantunsu fiye da irin wanda ake samu a jami’o’in Najeriya Sama da mutum 400 daga cikin kimanin ‘yan Najeriya 680 da suka karanta aikin likita a jami’o’in kasashen waje ne suka fadi jarrabawar tantance likitoci ta Najeriya. Sai dai […]