Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, da matar sa, Jennifer, sun shiryawa dan su bikin aure mai kayatarwa a jiya.

Dan Atiku, Tony, ya auri sahibar sa, Whitney, a jiya Asabar kuma an yi shagalin biki a Otal din Madinat Jumeirah dake kasar Dubai, United Arab Emirates.
Allah ya basu zaman lafiya.

Abdulazeez Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *