Hotunan bikin lasar gishiri na Jamhuriyar Nijar

Wasu hotunanbikin lasar gishiri da ake yi shekara-shekara a Jamhuriyar Nijar.

Ana yin bikin lasar gishiri shekara-shekara
Image captionAna yin bikin lasar gishiri shekara-shekara
Mahaya rakuma na baje-kolinsu
Image captionMahaya rakuma na baje-kolinsu
Mawaka da makada na cikin masu barje guminsu a wurin
Image captionMawaka da makada na cikin masu barje guminsu a wurin
Ana bai wa dabbobi mai gishiri domin inganta lafiyarsu
Image captionAna bai wa dabbobi mai gishiri domin inganta lafiyarsu
Jami'an tsaro na cikin shirin ko-ta-kwana
Image captionJami’an tsaro na cikin shirin ko-ta-kwana
Mahalarta bikin na kashe kwarkwatar idanunsu
Image captionMahalarta bikin na kashe kwarkwatar idanunsu
Mata da maza na halartar bikin
Image captionMata da maza na halartar bikin
'Yan Jamhuriyar Nijar na alfahari da wannan biki
Image caption‘Yan Jamhuriyar Nijar na alfahari da wannan biki
Bikin ya zama wata hanya ta nuna al'adun gargajiya
Image captionBikin ya zama wata hanya ta nuna al’adun gargajiya
Shugabanni sun yi kira ga makiyaya su ci gaba da kula da dabbobinsu
Image captionShugabanni sun yi kira ga makiyaya su ci gaba da kula da dabbobinsu.
BBC Hausa

Hassan Usman Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *