Mata ‘yan shi’a sun yi zanga-zangar neman a saki El-Zakzaky

Mata 'yan shi'a

Wasu dumbin mata daga Kungiyar ‘yan uwa Musulmi wadda aka fi sani da Shi’a a Nigeria, sun bukaci hukumomi a kasar da su gaggauta sakin Shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky.

Matan wadanda suka gudanar da zanga-zanga a ranar Laraba a habarar hukumar kare hakkin bil’adama da ke Abuja, sun ce sau da dama kotu a kasar na bayar da umarnin a saki Sheikh El-Zakzaky amma har yanzu gwamnatin kasar ta ki yin biyayya ga hukuncin kotun.

Shi’a: An kashe mutum goma a Katsina

‘Yan Shi’a sun yi jerin-gwano kan ranar Qudus a Nigeria

Malama Maimuna Bintu Husseini, na daya daga cikin matan ta kuma yi wa Ishaq Khalid karin bayani kan dalilinsu na shirya zanga-zangar:

BBC Hausa

Hassan Usman Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *