Hawan Daushe A Garin Minna…A Inda Mai Martaba Sarkin Minna, Dr. Umar Faruk Bahago CON. Yayi Kiraga Jama’an Masarautar Da…

Mai Martaba Sarkin  Minna,  Dr. Umar Faruk Bahago. A jawabinsa ga al’umar masarutarsa, mai martaba yayi kiraga al’umarsa dasu kasance al’uma  masusan zamar lafiya kaman yada sukasaba, mai martaba yanunawa al’umar masarautasa irin farincin da yakeji aduk lokacin da yafito don rangadi.

Mai martaba sarkin minna, yakuma gargadi al’umar masarutarsa karsu yarda sukasance masu daukar doka da hannusu kuma sukasance masu biyayya da gamnati dakuma yimata fatan alkairi.

Mai martaba sarkin minna yayi adu’a da gamnatin jihar naija Allah Ubangiji basu ikon cigaba da aiyukan da suwa jama’a don cigaban jihad naija, yakuma yiwa mahajittar mu fatar Allah ya karbi ibadarsu ya dawo mana dasu lafiya.

Rihotu: Daga Hassan Usman Akare

Hassan Usman Author

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *