IN DEFENSE OF DISTRICT HEAD OF GURMANA ALHAJI ALIYU UMAR & OTHER VIGILANTES WHO WERE ILLEGALLY ARRESTED AND ARE STILL BEING IN DETENTION

By Sani Abubakar Yusuf Kokki I have listened carefully, attentively and with keen interest to a purported report filed by Mustapha Nasiru Batsari of VOA Hausa Service this morning (Friday, 19/1/2018) in its 6am program. The said story alleged among others that: Hakimin Gurmana (as he is fondly called) alongside other Vigilantes are Kidnappers, Cattle […]

FG distributes motorcycles to extension workers

FG to distribute Motorcycles to Agric extension workers By Mohammed Lawal The Federal Ministry of Agriculture and Rural Development on Saturday distributed 370 motorcycles to extension agents to further enhance service delivery to Nigerian farmers. The News Agency of Nigeria (NAN) reports that the motorcycles were given to the agents as soft loan at 50 […]

Tambuwal to distribute fertilizers worth N104m

Sokoto Farmers get fertilizer worth N104 million By Habibu Harisu Gov. Aminu Tambuwal of Sokoto State on Saturday announced the purchase of N104 million worth of locally made fertilizer for distribution to farmers across the 23 Local Government Areas of the state. Tambuwal said this when he launched the sales of organic fertilizer produced by […]

Illegal Migration: Police nab 20 visa racketeers

Lagos Police arrests 20 Visa Racketeers By Adepote Arowojobe The Police Special Fraud Unit (PSFU) says it has arrested over 20 suspects who specialised in counterfeiting entry visas of some foreign countries. Spokesman for the PSFU, Audi Lawal, said in a statement on Saturday in Lagos that the visa racketeers were arrested at several embassies […]

Saraki in Katsina, commiserates with Kaita’s widow

Saraki with Late Lawal Kaita;s widow By Ifeanyi Nwoko The President of the Senate Dr Abubakar Bukola Saraki has personally commiserated with the wife of late statesman, Lawal Kaita. Saraki who was in Katsina on Saturday visited the widow of the late former Governor of old Kaduna state. The Senate President who shared pictures of […]

Ko fim zai taimaka a daina kyamar mata masu jinin al’ada?

Hakkin mallakar hotoMR MURUNGANANTHAMImage captionAn shirya fim din Pad Man domin isar da sako a kan muhimmancin samar da audugar mata ga mata masu jinin al’ada a kasashen duniya Pad Man, Labari ne na wani mutum da ya shafe shekara 20 yana gwagwarmaya domin ya saya wa matarsa audugar al’ada, amma daga karshe ya kare […]

An hana bakar ba Amurkiya zuwa sararin samaniya

Hakkin mallakar hotoNASA An cire wata ba Amurkiya bakar fata Jeanette Epps, da ta samu horo a bangaren ilimin sararin samaniya daga cikin wadan da zasu shiga sararin samaniya watanni kadan kafin tafiyar. Dr Epps, ita ce bakar fatar Amurka ta farko da ta samu shiga cikin wadanda zasu yi tafiyar. A watan Yuni ne […]

‘Saurayi ya mutu a wajen zance da budurwarsa’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage caption‘Yan sanda na bincike a kan mutuwar wani saurayi a gidan budurwarsa ‘Yan sandan jihar Katsina a arewacin Najeriya, na tsare da wata budurwa da mahaifinta kan zargin kisan saurayinta. ‘Yan sandan sun ce saurayin ya gamu da ajalinsa ne sakamakon wata takaddama da ta kaure kan batun aure tsakaninsu da […]

‘Jigawa ta dauki malaman makaranta 330’

Image captionGwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar Gwamnatin jihar Jigawa, ta dauki malaman makarantar babbar sakandire 330, wadanda suka kammala karatun digiri. Malaman makarantar sun hada da maza da mata da suka kammala karatun digiri. Mai magana da yawun ofishin shugaban ma’aikatan jihar, Isma’il Ibrahim Dutse, ya sanar da haka a ranar Jumma’a. Gwamnan da […]

Nigeria: An kubutar da turawan da aka sace a Kaduna

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAn baza jami’an tsaro masu yawan domin neman turawan da aka sace a Najeriya Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce an samu nasarar kubutar da turawan nan hudu da aka sace a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja a makon jiya. An sace mutanen hudu ne da suka hada da Amurkawa biyu […]