Liverpool ta taka wa Man City burki

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Liverpool ta taka wa Manchester City burki bayan da ta yi wasanni 22 ba tare da yin rashin nasara ba a Gasar Premier. Liverpool ta doke City ne da ci 4-3 a Anfield ranar Lahadi. Kodayake, Man City za ta ci gaba da kasance a saman teburin gasar da bambancin maki […]

An kori shugabar Liberia Ellen Johnson Sirleaf daga jam’iyyarta

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionEllen Johnson Sirleaf ta zama shugabar Liberia a 2006 An kori shugabar Liberia mai barin gado daga jam’iyyarta, saboda zargin kin goyon bayan mataimakinta a zabe domin ya gaje ta. An zargi Ellen Johnson Sirleaf da laifin zuga ‘yan kasar su ki zaben mataimakinta, Joseph Boakai. Tsohon fitaccen dan kwallon kafa […]

Buhari ya jefa Nigeria a halin koma-baya —Fasto Bakare

Hakkin mallakar hotoTWITTER/TUNDE BAKARE Mutumin da ya tsaya takarar mataimakin shugaban kasa tare da Muhammadu Buhari a shekarar 2011, Fasto Tunde Bakare, ya ce gwamnatin shugaban kasar ta jefa Najeriya a halin ci baya maimakon ci gaba. Mr Bakare ya bayyana haka ne a lokacin da yake gabatar da huduba a Cocinsa da ke birnin […]

Nigeria’s Infrastructure ‘unfit for purpose’ – Engineers

The Nigerian Society of Engineers has said, at the current state, the country’s infrastructure is “unfit for purpose”. NSE gave its rating in the 2017 National Infrastructure Report Card Rating and Analysis, which was released at the investiture of Mr. Adekunle Mokuolu as the 31st President of the Nigerian Society of Engineers (NSE) saturday in […]