Sanitation on going in Limawa (A) ward Limawa youth and elders with Honourable Councilor ,The Chairman Niger State Councillor Forum , Hon. Abdullahi salihu Yaro. Which lead the team to sanitize the area with Indoor Residual Spraying of Houses , (1) To reduce the seasonal rise in malaria. 2. To prevent epidemics. 3. To control […]

El-Rufai Reacts To Death Of Commissioner Who Supervised Test That Lead To Sack Of Teachers

The Governor of Kaduna State, Nasir El-Rufai, has expressed shock over the death of Jonathan Nok, the Commissioner for Education, Science and Technology, who died in the early hours of Tuesday in Kaduna. Although details of his death is still sketchy, a source at the Kaduna Government House said the commissioner died after a brief illness. An […]

An kashe mutane a rikicin kabilanci a Numan ta Adamawa

Hakkin mallakar hotoBINDOW TWITTERImage captionGwamnatin jihar Adamawa ta ce ana bincike kan lamarin Bayanai na kara fitowa kan wani rikici mai nasaba da kabilanci da aka samu a yankin Numan na jihar Adamawa a jiya Litinin. Mutane a kalla 20 ne hukumomin suka tabbatar sun mutu a cikin rikicin tsakanin kabilun Bacama da Fulani a […]

Shugaba Robert Mugabe ya yi murabus

‘Yan majalisa sun barke da murna saboda saukar Mugabe Shugaban Zimbabwe Robert Mugabe ya yi murabus daga kan mulki, kamar yadda Kakakin Majalisar Dokokin kasar Jacob Mudenda ya sanar. Wasikar da Mista Mugabe ya aika ta ce ya dauki matakin ne a kashin kansa domin bayar da dama a samu sauyin gwamnati cikin ruwan sanyi. […]

WE WILL SUPPORT MOVE THAT DEEPENS DEMOCRACY, GOOD GOVERNANCE-GOVSANI-BELLO 

Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani-Bello has said the Nigerian Governors Forum (NGF) will give full support to any move designed to deepen the nation’s democracy and strengthen good governance. He said the forum was committed to addressing critical issues of concerns to the citizens regarding the constitution. The Governor made the pledge when he […]

Nigeria: Harin kunar bakin wake ya kashe mutane 50 a Mubi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionHare-haren Boko Haram sun raba mutane da dama da muhallinsu. A kalla mutum 50 ne suka mutu bayan da wani ya kai harin kunar bakin wake a wani masallaci da ke cikin garin Mubi a jihar Adamawa, arewa maso gabashin Najeriya. Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ce ta tabbatar wa BBC […]

‘Dubban ‘yan jam’iyar APC sun cika da buri’

Image captionHotonan makaraban gwamnatin Nigeria Dubun-dubatar magoya bayan jam`iyyar APC mai mulki a Nigeria na ci gaba da zaman jiran-tsammani. Wannan ya biyo bayan ikirarin da shugaban kasar ya yi na kara yawan ministoci da nade-naden wasu mukamai ta yadda ‘yan jam’iyyar za su ji ana damawa da su. Abin tambaya shi ne ko gaggauta […]

Yadda mutane ke mutuwa wajen daukar kansu hoto a India

Hakkin mallakar hotoBANGALORE PHOTO AGENCYImage captionVishwas G ya nutse a cikin ruwa yayin da abokansa ke ta faman daukar Selfie Hukumomi a jihar Karnataka da ke kudancin Indiya suna aikin wayar da kai don gargadin mutane cewa daukar hoton da suke yi na dauki da kanka da aka fi sani da Selfie, ka iya jawo […]

Nigeria: Harin kunar bakin wake ya kashe  mutane 50 a Mubi

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionHare-haren Boko Haram sun raba mutane da dama da muhallinsu. A kalla mutum 50 ne suka mutu bayan da wani ya kai harin kunar bakin wake a wani masallaci da ke cikin garin Mubi a jihar Adamawa, arewa maso gabashin Najeriya. Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ce ta tabbatar wa BBC […]