Mubadala collaborates with IBM for aviation optimization

Agreement will focus on disruptive technologies MUBADALA Investment Company, Abu Dhabi’s strategic investment company, on Tuesday announced a collaboration with IBM at the Dubai Airshow, to develop smart systems that support manufacturing facilities, predictive technology and service optimization in the aviation sector. Just ahead of the Airshow, Mubadala and IBM discussed the terms of the […]

Many killed in Aden suicide blasts

Yemeni firefighters douse flames following an explosion near a security post in the southern port city of Aden on Tuesday. — AFP ADEN — Two suicide bombers detonated a car packed with explosives in Yemen’s southern city of Aden on Tuesday, killing at least 10 people, witnesses said. Dozens of other people, including civilians, were wounded […]

Magani mai fasahar dijital zai shigo kasuwa

Image captionMagunguna na da dan wani maballi da ke tura sako ga wani abu da za a mannawa maras lafiya Hukumomin Amurka sun amince a fara sayar da wata kwayar magani ta fasahar dijital karon farko a duniya. Kamfanin Japan mai suna Otsuka ne ya samu izinin sayar da nau’in maganin da yake sarrafawa don […]

Yadda girgizar kasa ta shafe kauyuka daga doron kasa a Iran

Hakkin mallakar hotoKHOSROWImage captionGirgizar kasar ta lalata gine-gine da dama, inda daruruwan mutane suka mutu, da dama kuma suka jikkata Hotunan yadda bala’in ya faru sun fara bayyana a yankin da ke kan iyakar kasar Iran da Iraki, bayan faruwar girgizar kasar mai karfin maki 7.3 a ranar Lahadi da yamma. Ganau da suka yi […]

Ta yaya Nigeria za ta tunkari Messi, Auguero da…?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionLionel Messi ya addabi Najeriya a wasan da suka kara a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2014 Da yammacin ranar Talata ne tawagar kwallon kafa ta Najeriya za ta kara da takwararta ta Ajantina a wani wasan sa da zumunci na shirya wa gasar cin kofin duniya. Shin Najeriya tana […]

Nigeria: Shugaba Buhari ya isa yankin Igbo

Hakkin mallakar hotoNIGERIA PRESIDENCYImage captionAl’ummar Igbo dai na zargin Shugaba Buhari da nuna musu wariya, abin da ya musanta A ranar Talata ne Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya isa jihar Ebonyi a ziyararsa ta farko da ya kai yankin Kudu maso Gabashin kasar tun bayan darewarsa kan mulki. Gwamnonin Ebonyi da Abia da Enugu […]

Buhari Moves to Appoint 8 New Ministers, Restructure Ministries

In a move to keep to his promise to the chieftains and loyalists of the All Progressives Congress (APC) to appoint more ministers to his cabinet, President Muhammadu Buhari is considering a tentative proposal to restructure some of the ministries, appoint eight new ministers to his cabinet and reshuffle the cabinet, THISDAY has learnt. Presidency […]

Sokoto flags off Nigeria’s largest school enrollment drive

Governor Aminu Waziri Tambuwal has flagged off Nigeria’s largest school enrolment drive which targets 1.4 million new intakes in the next one year. The event, which took place at Riji village in Rabah LGA, was also used to officially the launch the State cash transfer scheme, the Nigerian Partnership for Education Project and the prototype […]

Security: South West Youths Laud Buhari, Army Achievements In 2017

Youths From the South West region under the umbrella of the Progressive Yoruba Youth Congress have commended the achievements of President Muhammadu Buhari as well as the Chief of Army Staff (COAS), Lt gen. Tukur Buratai in tackling the various security threats the nation faced in the outgoing year. Recall that recently, the army said the country […]