Hatsarin jirgi ya yi ajalin yariman Saudiyya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionBa a bayyana adadin jami’an da suka mutu a hatsarin jirgin zuwa yanzu ba Wani dan sarauta da manyan jami’an gwamnatin kasar Saudiyya da dama sun mutu a wani hatsarin jirgin shalkwafta a kusa da kan iyaka da Yemen, a cewar gidan talbijin din kasar. Yarima Mansour bin Muqrin shi ne […]

An kashe dan Birtaniya da aka sace a Nigeria

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionA yankin Niger Delta aka sace Turawan na Birtaniya An kashe wani dan Birtaniya da aka sace a jihar Delta da ke kudancin Najeriya, yayin da kuma aka kubutar da wasu guda uku, kamar yadda hukumomin Birtaniya suka tabbatar. Ian Squire na cikin ‘yan Birtaniya hudu da ake tunanin masu tayar […]

Paradise Papers: An ambato Saraki cikin masu kauce wa haraji

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionLauyan da ke wakiltar Mista Saraki ya ce bai aikata wani laifi ba Sunan Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Bukola Saraki, ya fito cikin jerin sunayen attajiran da suke kauce wa biyan haraji da aka kwarmata da aka yi wa lakabi da Paradise Papers. An tsaigunta bayanan ne ga jaridar Sueddeutsche Zeitung […]

No member defected in Kontagora – APC Chairnan

All Progressives Congress (APC) in Kontagora Local government area of Niger State on Monday described the purported defection of its members to the opposition Peoples Democratic Party (PDP) as baseless and untrue. The local government Chairman of the party, Alhaji Samaila Makeri, in a statement issued in Minna, the state capital said that the report […]

Federal govt uncovers 800,000 companies that never paid taxes

The Federal Government said it had identified over 800,000 companies, including some of its contractors, which had never paid any form of taxes. The Minister of Finance, Mrs. Kemi Adeosun, stated this in an article entitled: ‘All change, Nigeria is not an oil economy’. In the article, which was made available on Sunday by her […]

Mugabe sacks ‘disloyal’ vice-president

Zimbabwe’s Vice-President Emmerson Mnangagwa has been removed from his post, the country’s information minister says. Mr Mnangagwa, 75, displayed “traits of disloyalty”, Information Minister Simon Khaya Moyo said. His removal makes it more likely that President Robert Mugabe’s wife Grace will follow in her husband’s footsteps as leader of Zimbabwe. She had earlier called on […]