Niger Assembly Tasks MDAs On Compliance

Niger State House of Assembly has urged officials of the State Ministries, Departments and Agencies to always abide by the House resolutions warning that those that refused to comply will be appropriately sanctioned. The members in their debates sequel to the recent violation of the House resolutions by the Chairman and Members of the State […]

Jirgin Ruwa Ya Kife Da ‘Yan Gida Daya A Jihar Kebbi

Jama’a Yawuri muna barar addu’a domin wannan hadari shine na uku dake faruwa a cikin garin Yawuri ta jihar Kebbi. Wannan shine gawarwakin wadanda suka yi Hadarin jirgin ruwa jiya da misalin karfe 6:00pm na yamma inda ya nutse mutane tara. An ga gawar mutum biyar. Ba a ga gawar mutum biyu ba, kuma yanzu […]

Jirgin ruwa ya kife da yara musulman Rohingya

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionDama dai gomman mutane ne suka mutu a kokarinsu na tsallakawa zuwa Bangladesh saboda ‘gallazawar’ da sojoji suke musu a jihar Rakhine ta Myanmar A kalla mutum 12 ne suka mutu bayan da wani jirgin ruwa dauke da musulman Rohingya ya kife a teku kusa da Bangladesh, a cewar jami’ai. Mutane da […]

Aisha Buhari ta yi tir da asibitin fadar shugaban kasa

Hakkin mallakar hotoAISHA BUHARI INSTAGRAMImage captionSai dai wannan bayani nata zai bai wa wasu ‘yan kasar da dama matukar mamaki, ganin cewa wannan al’amari yana faruwa ne karkashin shugabancin mijinta, Matar shugaban kasar Najeriya Hajiya Aisha Buhari ta yi tir da halin da bangaren lafiya na kasar ke ciki, kan yadda abubuwa ke kara tabarbarewa. […]

#BBOG to resume marches to State House

The #BringBackOurGirls (#BBOG) group has said it shall from Thursday 12 October, resume marches to the State House every three working days to underscore its pending issues seeking to be addressed to by the Federal Government. The group in a statement issued by its spokesperson, Sesugh Akume said it has been raising its demands, seeking […]

BREAKING:No plot to impeach me-Jigawa gov

Jigawa State Governor Badaru Abubakar has dismissed reports of an impeachment plot against him. The governor described the relationship between the state’s executive and the legislature as cordial, saying there was no misunderstanding between him and the lawmakers. He was speaking to State House correspondents on Monday after a closed-door meeting with President Muhammadu Buhari […]

President Buhari mourns Gen. Victor Malu

Gen. Victor S.L. Malu (rtd) related news Mark mourns Victor Malu Former Army chief, Victor Malu, dies at 70 President Muhammadu Buhari has condoled with the Malu family as well as the government and people of Benue on the death of retired Lt. General Victor Malu, a former Chief of Army Staff (COAS). President Buhari, […]

Borno women kick over private trial of Boko Haram suspects

File Photo: Cross section of the Boko Haram terrorists after their surrender to Nigeria soldiers in Bama, Borno State. PHOTO ARMY HQs related news Troops kill 3 Boko Haram cattle rustlers, 1 other in Borno Troops kill 2 Boko Haram militants near Sambisa forest Army handover 760 Boko Haram suspects to Borno gov Over 50,000 […]

Sabulun ‘kara fari’ ya janyo dambarwa

Hakkin mallakar hotoNAY THE MUAImage captionTallar dai ta janyo takaddama kan zargin nuna wariyar launin fata Kamfanin Dove ya nemi afuwa bayan ya fitar da wani jerin hotunan “nuna wariya” wadanda aka ga wata bakar fata ta rikide ta zama fara sol bayan ta yi amfani da sabulunsu. Tallar sabulun a shafin Facebook ya nuna […]

Kun san hoton tukin mata da ya fusatar da ‘yan Saudiyya?

Hakkin mallakar hoto@BADUGHAISH / TWITTERImage captionFaisal BaDughaish‏ da matarsa a wani wajen ajiye mota Kwana uku bayan Sarki Salman ya ayyana dokar da ta bai wa matan Saudiyya damar tuki, wani hoton dauki-kanka-da-kanka (selfie) na wani mutumin da yake koya wa matarsa tuki ya janyo muhawara mai raba kawuna a shafin sa da zumunta na […]