Kogi workers begin strike tomorrow

Organised labour in Kogi State on Thursday directed all civil servants in the state to begin indefinite strike action with effect from tomorrow,  Friday Sept.22 following government’s failure to meet their demands. Daily Trust reports that the labour unions comprising Nigeria Labour Congress (NLC), Trade Union Congress (TUC) Public Service Joint Negotiating Council had earlier […]

Oyegun joins Osinbajo’s meeting with Sheriff

The national chairman of the All Progressives Congress, John Odigie-Oyegun has joined Vice President Yemi Osinbajo in meeting with former governor of Borno State, Senator Ali Modu Sheriff.  (3 Likes) related news Sheriff visits Aso Rock, meets Osinbajo Coalition kicks as group wants Sheriff back in APC Group urges Sheriff to return to APC Sheriff’s […]

Ashe Trump bai san wasu kasashen Afirka ba?

Shugaban Amurka Donald Trump ya nuna cewa bai san wasu kasashen Afirka ba bayan da ya a wurin taro da shugabannin kasashen Afirka ya ce kasar Nambia tana da ingantaccen kiwon lafiya. Watakila yana nufin Namibia ko Gambia ne? BBC Hausa

Shugaba Buhari ya tafi London daga Amurka

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionJawabinsa ya burge jama’a Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi London bayan ya kammala taron Majalisar Dinkin Duniya da aka yi a Amurka. Shugaban ya tafi London ne ranar Alhamis. Kafin tafiyar tasa, Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a zauren Majalisar Dinkin Duniya ranar Talata. Da ma dai fadar shugaban […]

Hotunan liyafar da Trump ya shiryawa shugabannin Afirka

A ranar Laraba ne shugaban Amurka Donald Trump ya shirya wata liyafar cin abinci inda ya gayyaci shugabannin Afirka, a yayin taron Majalisar Dinkin Duniya a New York. NIGERIAN PRESIDENCY A ranar Laraba ne shugaban Amurka Donald Trump ya shirya wata liyafar cin abinci inda ya gayyaci shugabannin Afirka, a yayin taron Majalisar Dinkin Duniya […]

Hotunan yadda sana’ar gwanjo ke rufawa matasa asiri

A baya dai ba da ba kasafai matasa ke yin wannan sana’a ba, musamman matasa wadanda suka yi karatun boko. Saye da sayar da kayan gwanjo sana’a ce wacce a yanzu matasa ke runguma, bayanai kuma na nuna cewa matasa da dama a garuruwan arewacin Najeriya na samun rufin asiri ta hanyar saye da kuma […]

Hon. Mikail Al-Amin Bmitosahi: A Conscientious Democrat

Regardless of her challenges, Nigeria is without doubt a country that is blessed with the best of human specie. We are very enterprising, educated, resourceful, articulate and strong-willed in our approach to life and issue. Little wonder we still remain a strong, indivisible nation inspite of challenges. The man Hon. Mikail Al-Amin Bmitosahi, given his […]

Scony holds meeting with Fmr. Chairmen of Chanchaga Local Government.

The Executive Chairman Hon. Yusuf Inuwa Fuka (Scony), Chairman of Chanchaga local government was today in a meeting with all Former elected Chairmen of the Council to discuss ways of bringing more development and progress to the Area.  The meeting was called upon by the Chairman, in view of the need to put a collaborative […]

Haushin kare kawai Trump yake yi – Koriya Ta Arewa

Hakkin mallakar hotoAFP/GETTY IMAGESImage captionTrump ya fara kiran Kim Jong-un “mamallakin makaman roka” Babban jami’in diflomasiyya na Koriya ta Arewa ya ce jawabin da Shugaba Donald Trump ya yi a Majalisar Dinkin Duniya, ”haushin kare ne.” Da yake jawabi ga Majalisar Dinkin Duniya a ranar Laraba, Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce, zai lalata Koriya […]

Biafra is a failed project, we are for one Nigeria – Igbo community in Adamawa

The Igbo community in Adamawa State on Thursday dismissed the agitation for Biafra. Leader of the community, Godwin Onemaka while addressing journalists in Yola, described the struggle for Biafra as unnecessary.  Onemaka urged the agitators to consider the consequences of plunging Nigerian into chaos by divisive activities. Citing the effect of another Civil war, Onemaka […]