PRNigeria Publisher Petitions Police Boss Over Harassment of Family

  PRNigeria Publisher Petitions Police Boss Over Harassment of Family By PRNigeria September 12, 2017 PRNigeria Connecting News Makers to News Media PRNigeria Publisher Petitions Police Boss Over Harassment, Intimidation of Family in Abuja The Publisher of PRNigeria, a press release platform for critical institutions, Yushau Shuaib has petitioned the Inspector General of Police(IGP) Mr. […]

Me Shugaba Buhari zai je yi a Amurka?

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionShugaba Buhari zai hadu da sauran shugabannin duniya a wajen taron da shugaban MDD Antonio Guterres, zai karbi bakuncinsa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai je birnin New York na Amurka a ranar Lahadi, domin halartar taron kwamitin koli na Majalisar DInkin Duniya, MDD, karo na 72, tare da sauran shugabannin kasashen […]

Nigeria: ‘A ajiye tsarin mulki a fuskanci gaskiya’

Wani dattijon arewacin a Najeriya, Farfesa Ango Abdullahi ya shawarci mahukunta su jingine batun tsarin mulki su fuskanci zahirin gaskiya game da ci gaban kasar dunkulalliyar kasa guda. Ango Abdullahi Farfesa wanda shi ne mai magana da yawun Kungiyar Dattijan Arewa na wannan jawabi ne yayin da ake fuskantar tunzuri cikin yankin kudu maso gabashin […]

Wata halitta da ba a taba gani ba ta bulla a Amurka

Hakkin mallakar hotoTWITTER / @ PREETALINAImage captionAn gano sababbin nau’in halittu guda 5000 An gano wata halittar ruwa mai dogayen hakora wadda ba a taba gani ba bayan guguwar Harvey a Amurka. Wata mata mai suna Preeti Desai ta ga wannan halittar a gabar tekun Texas kuma ta sa hoton a shafin Twitter, tana neman […]

An kara wa’adin shiga gasar Hikayata ta 2017 ta cin $2000

Shin ina mata iyayen giji? Sashen Hausa na BBC ya sake bude gasar rubuta ƙagaggun labarai ta mata zalla a karo na biyu. Gasar Hikayata, wani kokari ne na bai wa mata damar fito irin basirar da Allah ya hore musu wajen rubutu da kirkirar labari. Ga masu sha’awar shiga gasar sai su rubuta ƙagaggen […]

An amince matan Tunisia su auri mazan da ba Musulmi ba

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionMatan Tunisia sun sha yin fafutikar samun ‘yanci Hukumomi a kasar Tunisia sun yi watsi da dokar da ta haramtawa mata auren mutanen da ba Muslmi ba. Wata mai magana da yawun shugaban kasar Beji Caid Essebsi ce ta bayar da sanarwar sannan ta taya matan murna saboda “samun ‘yancin da suka […]

Shugaban ‘yan Biafra Nnamdi Kanu ‘ya bata’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Rahotanni daga Najeriya na cewa madugun kungiyar fafutukar kafa kasar Biafra (IPOB) Nnamdi Kanu da iyayensa sun bata. Hakan na faruwa ne bayan sojoji sun kai samame gidansa a kauyen Afaraukwu da ke jihar Abia da ke kudu maso gabashin kasar ranar Alhamis da maraice. Wani dan uwan Kanu mai suna […]

Nigerian Military declares IPOB “terrorist organisation”

The Nigerian military has declared the pro-Biafra separatist group, IPOB, a “terrorist organisation.” The military made the declaration in a statement on Friday by the Director of Defence Information, John Enenche. Clashes between soldiers on a military operation and IPOB members in Abia State have left several people wounded. Although there have been reports of […]