3RD NATIONAL YOUTH GAMES ILORIN 2017 NIGER STATE IN FOCUS………… PART SEVEN

As the games progresses so also Team Niger was seen in action which earned her another Gold medal in wrestling after a fierce battled with team Bauchi in a 55kg male category competition by 8 – 0 in favor of Niger. In female Taekwando category, Team Niger battled team Katsina in their first fight which […]

Kogi workers begin strike over unpaid wages

Non-teaching union’s strike paralyses activities at Lokoja varsity States to pay their resident doctors – Minister Activities grounded in Azikiwe, Ojukwu varsities as NASU, SSANU join strike Civil servants threaten strike over promotion arrears Strike: NARD to review FG’s offer today Strike: Universities’ Non-teaching staff to meet FG The organised labour in Kogi state on […]

BREAKING: Alhassan attends FEC meeting with Buhari

The Minister of Women Affairs, Aisha Alhassan, is present at today’s meeting of the Federal Executive Council (FEC). She arrived the Council Chambers of the Presidential Villa at 10:45 am The meeting, which is to be presided over by President Muhammadu Buhari, will start at 11:00am. Alhassan had, in an interview with the Hausa Service […]

Real Madrid ta fitar da wadan da za su kara da Apoel

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionReal Madrid tana da kofin Zakarun Turai guda 12 a jere Real Madrid ta bayyana ‘yan wasa 19 da za su buga mata gasar cin kofin zakarun Turai da za ta fafata da Apoel Nicosia a ranar Laraba a Santiago Bernabeu. Madrid ita ce ke rike da kofin da ta lashe […]

Mata ‘yan shi’a sun yi zanga-zangar neman a saki El-Zakzaky

Wasu dumbin mata daga Kungiyar ‘yan uwa Musulmi wadda aka fi sani da Shi’a a Nigeria, sun bukaci hukumomi a kasar da su gaggauta sakin Shugabansu Sheikh Ibrahim El-Zakzaky. Matan wadanda suka gudanar da zanga-zanga a ranar Laraba a habarar hukumar kare hakkin bil’adama da ke Abuja, sun ce sau da dama kotu a kasar […]

OUR STAND ON THE CURRENT SITUATION IN NIGERIA – CNG

THE COALITION OF NORTHERN GROUPS (CNG) September 13, 2017 INTRODUCTION Recall that in June this year,  we led some Northern Youth Groups and other Northern umbrella organizations to form a Coalition of Northern Groups and  took the bold and necessary step to address a petition to the office of the then Acting President of Nigeria […]

Hotunan katafariyar gonar kaji da Buhari ya kaddamar a Kaduna

A ranar Talata ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da daya daga cikin manyan gonakin kiwon kaji a Afirka wacce aka gina a jihar Kaduna. BBC A ranar Talata ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da daya daga cikin manyan gonakin kiwon kaji a Afirka wacce aka gina a jihar Kaduna. BBC Kamfanin […]

GOV SANI BELLO ATTRIBUTES HIS SUCCESSES TO THE COUNSELS OF ESTU NUPE

 Niger State Governor, Alhaji Abubakar Sani Bello has attributed the successes of his administration thus far to the wise counsels of the Niger State Council of Traditional Rulers led by His Royal Highness, the Etsu Nupe Alhaji Yahaya Abubakar. The Governor stated this in a statement to mark the Etsu’s 14th year anniversary on the […]

Biafra: An kafa dokar hana fitar dare a Abia

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionRahotanni sun ce masu fafutukar kafa Biafra sun rika kai hari kan baki ‘yan arewacin kasar Sakamakon wata hatsaniya da aka samu a wasu sassan kudu maso gabashin Najeriya kan farmakin da ake zargin masu fafutukar kafa kasar Biafra sun kai wa ‘yan arewacin kasar, ranar Talata, gwamnatin jihar Abia ta kafa […]

Shugabar Myanmar ba za ta halarci zaman MDD na shekara ba

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionAung San Suu Kyi a lokacin da ta ke yi wa taron zaman Majalisar Dinkin Duniya a bara Shugabar kasar Myanmar Aung San Suu Kyi, ba za ta halarci babban zama na Majalisar Dinkin Duniya da za a yi a mako mai zuwa, saboda rikon sakainar kashin da ake zargin ta yi […]