Kwankwasiyya threatens legal action after Kano clash with Gandujiyya

By Yusha’u A. Ibrahim, Kano | Publish Date: Sep 3 2017 7:57PM“We will approach the court as soon as we finished compiling our data. It is unfortunate that some people in the government will lead thugs to attack unarmed people. We will not allow this continue under our watch,” he said Supports of both Kwankwaso […]

Osinbajo: ‘We are now in heaven’, Israeli exclaims after seeing Mambilla

 Vice President Yemi Osinbajo has declared that it is difficult to police the northeast. The vice president also stated that attacks by the Boko Haram insurgents would continue because the region is a vast area. His spokesman, Laolu Akande, in a statement, quoted him as saying this during the Eid-al-adha lunch held at the Presidential […]

Lai Mohammed refutes news of Buhari US trip credited to him

At least six parody Twitter accounts in Mohammed’s name are up and busy, amassing followers, retweets and replies by the thousands. Information and culture minister Lai Mohammed says a parody Twitter account in his name @MohammedLai was used to spread the fake and ludicrous news claiming President Muhammadu Buhari is due to leave Nigeria for […]

Hotunan abin da ya faru a Afirka makon jiya

Hakkin mallakar hotoEPA Wani bikin al’adar kabilar Ebrie wadanda suke danganta kansu da Daular Ashanti a birnin Abidjan na kasar Kwaddibuwa. Hakkin mallakar hotoEPA Kimanin shekara 300 ke nan ana gudanar da wannnan bikin. Hakkin mallakar hotoREUTERS Wata ‘yar kasuwa a wata kasuwar Tufafi da ke birnin Alkhahira a kasar Masar ranar Alhamis. Hakkin mallakar […]

Hawan Daushe A Garin Minna…A Inda Mai Martaba Sarkin Minna, Dr. Umar Faruk Bahago CON. Yayi Kiraga Jama’an Masarautar Da…

Mai Martaba Sarkin  Minna,  Dr. Umar Faruk Bahago. A jawabinsa ga al’umar masarutarsa, mai martaba yayi kiraga al’umarsa dasu kasance al’uma  masusan zamar lafiya kaman yada sukasaba, mai martaba yanunawa al’umar masarautasa irin farincin da yakeji aduk lokacin da yafito don rangadi. Mai martaba sarkin minna, yakuma gargadi al’umar masarutarsa karsu yarda sukasance masu daukar […]

‘Yan wasan Nigeria Super Eagles sun isa Cameroon

Hakkin mallakar hotoNFFImage captionSuper Eagles sun taka rawar gani sosai a karawar farko ranar Juma’a ‘Yan wasan Super Eagles na Najeriya sun isa birnin Yaounde gabanin sake karawarsu da Kamaru ranar Litinin a wasan share fagen zuwa gasar cin Kofin Duniya wacce za a yi badi a Rasha. A ranar Juma’a ne kasashen biyu suka […]

‘Chelsea za ta maka Costa a kotu’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionCosta ya koma Chelsea daga Atletico Madrid a shekarar 2014 Wadansu majiyoyi na kusa da dan kwallon Chelsea, Diego Costa, sun ce yana shirin koma wa kulob din don ya kara gwada sana’arsa ko za a ba shi damar taka leda, in ji Telegraph. Jaridar Express ta ruwaito cewa Chelsea ta […]

Tsawa ta fada wa mutane 15 a Faransa a bikin kade-kade

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionAna gargadin jama’a a sassa da dama na Faransa kan hadarin faduwar mummunar tsawa Tsawa ta raunata mutane akalla 15, biyu daga cikinsu abin ya yi tsanani, a wani wurin bikin kade-kade da wake-wake a arewa maso gabashin Faransa, kamar yadda hukumomi suka ce. Tsawar ta fadi a wurare da yawa a […]

Tsohon dan wasan Hausa, Kasimu Yero ya rasu

Hakkin mallakar hotoWHATAPPSImage captionKasimu Yero ya fi yin fice a fagen wasan barkwanci Tsohon shahararren dan wasan kwaikwayon Hausa, Kasimu Yero ya rasu, kamar yadda wani na kusa da marigayin ya shaida wa BBC. Marigayin ya rasu ne ranar Lahadi a garin Kaduna a arewacin Najeriya bayan doguwar jinya. Ya yi fice ne a shekarun […]