Sallah: Lets give peace a chance – Gov. Sani Bello

Niger State governor, Alhaji Abubakar Sani Bello yesterday re-emphasised the need for all Nigerians to live in peace irrespective of tribe, creed or religion, stressing that “development and progress can only be achieved when there is peace”. He said this in Kontagora, headquarters of Kontagora Local government area of the state shortly after the Eid-el-Kabir […]

Hukumar ADC Control Dake Sabon Gari Minna Sun Kama Wani Mutun da Yayiwa Wata yar Shekara Takwas-Zuwa-Tara Feyde a Minna…

Wani Mutun mai Suna Malam Ayuba mailemu, yayiwa yarinya yar Shekara Takwas zuwa Tara mai Suna Hassana feyde a Unguwar Sabon Giri dake Minna. Malam Ayuba mailemu wanda ake zargi da wannan laifin ya amsa Laifinsa dacewa “lallai na aikata hakan amma bisa kuskurene kuma sau daya nayimata”. Shugaban ADC Control Malam Abdulmuminu Aliyu,  yagawa […]

Kenya: Kotu ta soke zaben Shugaba Uhuru Kenyatta

‘Yan adawar Kenya na murnar samun nasara Exit player ‘Yan adawar Kenya na murnar samun nasara Kotun kolin kasar Kenya ta soke sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Agusta. Kotun ta ce ta gano cewa an tafka kura-kurai, saboda haka ta ba da umarnin a sake sabon zabe cikin kwana 60 masu […]

Ambaliyar ruwa ta tarwatsa mutum 100,000 a Nigeria

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Akalla mutum 100,000 ne ambaliyar ruwa ta raba da muhallansu a kananan hukumomi 12 na jihar Benue da ke tsakiyar Najeriya. An aike da kayan agaji ga al’ummomin da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar Benue wadda take tsakiyar Najeriya, kamar yadda hukumar ba da agajin gaggawa ta kasar (NEMA) ta […]

Hotunan yadda aka yi bikin sallah a Nigeria

Hotunan yadda aka yi bikin sallah NIGERIA PRESIDENCY Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari bayan ya yi sallar idi a wani masallacin idi a garin Daura na jihar Katsina ranar Juma’a BBC Wadanda masallata yayin da suke jiran isowar liman a masallacin unguwar Banex da ke Abuja a ranar Juma’a BBC Wadansu masallata a masallacin unguwar Idi-Araba da […]

Hotunan yadda aka yi bikin sallah a kasashen duniya

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionWani yaro a tsaye yayin da ake sallar idi a wani masallaci da ke birnin Manila na kasar Philippines Hakkin mallakar hotoEPAImage captionWata yarinya lokacin da ake yi mata lalle a yankin Kashmir da ke karkashin ikon kasar Indiya Hakkin mallakar hotoAFPImage captionWata mata tana duba wayarta gabanin fara sallar idi a […]

‘Yadda wayar salula ta ruguza tarbiyyar ‘yata’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Image captionMasu sharhi sun ce matasa sun fi amfani da shafukan sada zumunta ta hanyoyin da ba su dace ba fiye da hanyoyin da suka dace Da zarar an ambaci wayar salula abin da ke fara zuwa zukatan mutane shi ne, wata na’urar zamani mai saukaka isar da sako. Ko dai […]

Hukumar ADC Control Dake Sabon Gari Minna Sun Kama Wani Mutun da Yayiwa Wata yar Shekara Takwas-Zuwa-Tara Feyde a Minna…

Wani Mutun mai Suna Malam Ayuba mailemu, yayiwa yarinya yar Shekara Takwas zuwa Tara mai Suna Hassana feyde a Unguwar Sabon Giri dake Minna. Malam Ayuba mailemu wanda ake zargi da wannan laifin ya amsa Laifinsa dacewa “lallai na aikata hakan amma bisa kuskurene kuma sau daya nayimata”. Shugaban ADC Control Malam Abdulmuminu Aliyu,  yagawa […]