Yadda aka kama masu cin naman mutane a Afirka Ta Kudu

Image captionPolice found several human body parts during a raid in a traditional healer’s house An tsinci gawar wata matashiya da ta fara rubewa mako guda bayan da wani mai maganin gargajiya ya mika kansa ga ‘yan sanda ya ce ya gaji da cin naman dan adam. Mutanen yankin KwaZulu na cike da fargaba bayan […]

Nigeria: Evans ya amsa lafinsa na ‘satar mutane’ a kotu

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionA baya Evans ya yi karar rundunar ‘yan sandan Najeriya bisa zargin suna tsare shi ba bisa ka’ida ba Madugun nan da ake zargi da satar mutane don karbar kudin fansa a Najeriya, ya amsa laifin da ake tuhumarsa da shi na hada tuggu don sace mutane ya yi garkuwa da […]

Yaushe rabon Buhari da yin taron ministoci?

Hakkin mallakar hotoNOVO ISIORO A ranar Laraba ne Shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar ministoci na farko cikin bayan tafiyarsa jinya Birtaniya, wata uku da suka gabata. Mai magana da yawun shugaba Buhari kan yada labarai Femi Adesina ne ya wallafa shigar shugaban taron a shafinsa na Twitter. A zaman majalisar na ranar Laraba, […]

HOW TO LIFT FAMILIES, COMMUNITIES OUT OF POVERTY IN NIGERIA – ATIKU

The Former Vice President Atiku Abubakar has said Nigeria’s educational system and policy required an urgent review for the nation to pull through the stranglehold of abject poverty which is holding down a larger chunk of its over 170 million people. Atiku, a Chieftain of All Progressives Congress made his position known on in Abuja […]

2 Women Dressed As Nuns Try To Rob Bank

Police say two women dressed as nuns attempted to rob a bank in Pennsylvania’s Poconos. Authorities say the women walked into Citizens Bank near Tannersville on Monday and one brandished a handgun, demanding money from a teller. But they left without taking anything. Each woman was wearing a black nun’s habit and veil. One woman […]