Ban mayar da Osinbajo saniyar-ware ba — Buhari

‘Sallah ce ke raba Buhari da Osinbajo’ Fadar shugaban kasar Najeriya ta ce mataimakin Shugaba Buhari na nan da karfin ikonsa da kundin tsarin mulki ya ba shi, kuma ba a mayar da shi saniyar-ware ba kamar yadda wasu kafofin yada labarai suka ruwaito. Malam Garba Shehu mai magana da yawun Shugaba Buharin ne ya […]

Na ji dadin farfadowar tattalin arzikin Nigeria – Buhari

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ya yi arin ciki da farfadowar tattalin arzikin Najeriya. Ya ayyana hakan ne bayan ya gana da Ministar Kudin kasar Kemi Adeosun da Ministan Kasafin Kudi da Tsare-Tsare Sanata Udoma Udo Udoma da kuma Gwamnan Babban Bankin Kasar (CBN) Godwin Emefiele. Shugaban ya gana da […]

Alhazai 65,000 ne za su sauke farali daga Nigeria

Shugaban hukumar alhazan Najeriya (NAHCON) Abdullahi Muktar ya ce an kammala kwashe maniyyatan kasar wadanda suka yi rijista ta hannun jihohi su kimanin 65,000 ranar Lahadi. “Ba wani alhajin jiha yanzu da ya rage duk an riga an kai su Saudiyya,” kamar yadda ya shaida wa BBC ta waya yayin da yake kan hanyarsa ta […]

Federal government declares 2 days public holiday for Sallah

Nigeria’s interior minister, Abdulrahman Danbazau has announced a two-day public holiday as part of the Eid-el-Kabir celebration – Danbazau urged Nigerians to use the two days, September 1 and 4, to pray for peace in the country – He also warned citizens peddling hate speeches to desist from it as government will now frown at […]

Unexplained Reasons JAMB, Stakeholders Pegged Cut-Off Marks At 120

The much trending controversy over the just released cut off marks for 2017 admission exercise by stakeholders at the policy meeting is quite unnecessary. Today, we are where we are because many are afraid to say the truth for fear of being condemn rather than being celebrated and set free as commanded by the Holy books. […]

VATSA HANDS OVER TO KOLO

Commissioner of Information, Mr. Jonathan Vatsa handing over the Ministry of Culture and Tourism to the new Commissioner Mr. Sunday Daniel Kolo at the state secretariat in Minna on Monday. PHOTO BY DAN ATORI

Alvaro Morata wants time to adapt to Premier League

Chelsea striker, Alvaro Morata has made a fast start to his career at Stamford Bridge, but is calling for more time to adapt to life in the Premier League. Morata’s start to his Chelsea career has not been perfect. He had a penalty saved in the Community Shield shootout loss to Arsenal and missed a […]