Sanata Misau ya sa zare da ‘yan sandan Nigeria

Image captionSanata Misau yana mai wakiltar shiyyar Bauchi ta Tsakiya ne a majalisar dattawan Najeriya Wani dan majalisar dattawa a Najeriya ya zargi rundunar ‘yan sandan kasar da karbar na goro kafin ta yi wa wasu daga cikin jami’anta karin girma. Sanata Mohammaed Hamma Misau wanda yake wakiltar shiyyar jihar Bauchi ta tsakiya, ya yi […]

Yadda Alasan Dantata ya ci ribar fam 9000 a shekarar 1901

Alhaji Hassan Sanusi Dantata jika ne ga hamshakin attajirin nan, Alhaji Alasan Dantata, kuma ya yi wa BBC karin bayani game da tarihin marigayin lokacin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu na Landan kwanakin baya. Alhaji Hassan wanda shi ne ya rubuta littafin tarihin rayuwar attajirin, ya bayyana irin gwagwaryamar da ya sha a […]

No Cabal Under Buhari Sidelined Osinbajo –Presidency

The Presidency has denies news report that the Vice President, Prof. the so called cabal operating within the Cabinet of President Muhammadu Buhari has started sidelining Vice President Yemi Osinbajo following the return of the President from London where he had stayed for 104 days. A National daily had in its Sunday edition reported that […]

NIGER STATE: THE BEAUTIFUL BRIDE FOR INVESTORS

For Abubakar Sani Bello, the Governor of Niger State, and Rahmatu Mohammed Yar’adua, the State’s Commissioner of Investment, Commerce and Industry, it is not enough to bring in investors to Niger. The investments must be realistic, investors must be committed and the dividends must be people oriented. This conviction was brought to the fore on […]

NIGER TORNADOES IN THE LEAGUE TABLE…

SPORTS commentary.. Niger Tornadoes Football Club is a soccer club based in Minna Niger State playing in the top division of the Nigeria Professional Football League, their home stadium is Bako Kontagora Stadium but they have been playing home games at Lokoja’s Confluence Stadium Kogi state. Niger Tornadoes Football Club is currently occupying the 13 […]

AKWAI MATSALA

BABBAN SALLAH YA KUSA AMMA HARYANZUN BABU MAHALUKIN DA YA SAYI KO DAYA A WAJENA KUDIN CIYAR DA DABBOBIN NA SO YA GAGARENI ME YA KAMAJA IN YI JAMMA’A? TAMBAYA DAGA ISA MAI RAGUNA