Bom ya yi sanadin mutuwar mutum biyu a Yobe

Wani bam da ake zargin ’yan Kungiyar Boko Haram sun dana ya hallaka mutum biyu tare da yi wa mutum uku mummunan rauni a kan hanyar Damaturu zuwa Biyu a Jihar Yobe. Aminiya ta gano cewa lamarin ya auku ne da misalin karfe 4 da minti 45 na dare a jiya kusa da kauyen Azare. […]

Daukacin mayankar Abuja suna cikin mummunan yanayi – Bincike

Wurin da ake ajiye dabbobi su huta kafin a yanka a mayankar Karu, inda yanzu ya zame masu makasa. Hotuna daga Adam Umar Mayankar dabbobi hudu da ake da su a Abuja wadanda aka fara amfani da su lokacin mulkin soji na Janar Ibrahim Babangida sama da shekara 30 da suka gabata suna fama da […]

Kalaman da wasu ke yadawa yana ketare iyaka-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa dangane da kalaman  da wasu ’yan Najeriya ke yadawa a kafofin sada zumunta inda ya ce suna ketare iya. Buhari ya bayyana takaicinsa ne yayin da yake yi wa ’yan Najeriya jawabi a yau da safe bayan dawowarsa daga jinya daga kasar Birtaniya. “A zaman jinyar da na yi a […]

Gwamnati za ta kafa kotunan musamman kan kalaman kiyayya

Bangaren Shari’a da na Zartarwa na Gwamnatin Tarayya da na jihohi za su kafa kotunan musamman da za  su rika gudanar da shari’ar laifukan da suka shafi kalaman kiyayya da satar mutane da kuma ta’addanci. Wannan shi ne kudurin da aka cimma a taron da aka gudanar kan tsaron kasa a ranar Alhamis din da ta […]

Fayose to Buhari: We’re happy that you are back but Nigerians need food

Ayodele Fayose, Ekiti state governor, says though the Peoples Democratic Party (PDP) is happy about President Muhammadu Buhari’s return to the country, “Nigerians are hungry.” Fayose, who is the chairman of the PDP governors’ forum, said this at a meeting of PDP governors in Asaba, Delta state. Buhari returned to the country on Saturday after […]

CAN reacts to Buhari’s #presidentialbroadcast

The Christian Association of Nigeria, CAN, Niger chapter, has lauded President Muhammadu Buhari’s nationwide broadcast denouncing inflammatory statements capable of causing chaos in the country. In an interview with the News Agency of Nigeria in Minna on Monday, Mathias Echioda, the state CAN chairman, also commended the president’s resoluteness that the country’s unity was not […]

Supreme Court: Sight Dhul Hijja crescent today

Saudi Gazette report RIYADH – The Supreme Court has called on all Muslims in the Kingdom to sight the crescent of the month of Dhul Hijja on Monday (Aug. 21, 29 Dhul Qada 29 according to Umm Al-Qura calendar), Saudi Press Agency said. The Supreme Court said any one who sees the new crescent by naked […]