TEAM NIGER AT THE ONGOING ZONAL ELIMINATION SERIES IN JOS

Team Niger continued to battled at the ongoing Zonal Elimination series taking place in Jos the Capital City of Plateau State on day two 18th August 2017. In the Volleyball Female elimination competition Team Niger battled with Team Benue in first match which ended with Benue defeating Niger 3 – 0 while the Male battled […]

Buhari da APC ne matsalar Najeriya – Yanleman

Alhaji Ahmed Sardauna Yaro Yanleman Aminiya: Me ka ke ganin ya haddasa matsalar yunwa da fatara a Najeriya? Yanleman: Matsalar Najeriya Shugaba Buhari da APC ne, domin sun shigowa ‘yan Najeriya da baragurbi cikin tafiyar ta gwamnatin kasar nan, shi ne yasa jama a suka dawo daga rakiyar gwamnatin, ba don komai ba saboda wadancan […]

Kebbi ta kashe miliyan 99 wajen biyan tsofaffin Shugabanni

Gwamnatin Jihar Kebbi ta kashe kudi sama ga Naira Miliyan 99, domin biyan tsofaffin shugabannin kananan hukumomi 21dake fadin jihar. Wannan bayanin ya fito ne daga bakin babban sakataren ma’aikatar kula da kananan hukumomi da masarautu na Jihar Kebbi, Malam Sani Muhammed Yeldu, a lokacin da yake zantawa da Aminiya a ofishinsa. Malam Yeldu ya […]

Yadda na yi ido biyu da mutuwa – Wadda ta kubuta daga barayi

Gwamna Nasir El-Rufa’i na Jihar Kaduna Wata mata da ta kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane da suka bude musu wuta tare da harbe mutum uku kuma suka sace wadansu a dajin da ke kan hanyar Kudaru zuwa Saminaka a hanyar Kaduna zuwa Jos a ranar Lahadin da ta gabata ta bayyana yadda ta […]

Cutar da ba a sani ba ta kashe mutum 62 a Nigeria

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAna ci gaba da gudanar da bincike domin gano wacce irin cuta ce A kalla mutum 62 sun mutu a jihar Kogi da ke arewa ta tsakiyar Najeriya, bayan wata cutar da ba a san hakikaninta ba ta barke. Wata sanarwa da ma’aikatar lafiyar jihar ta fitar ta ce wadanda suka […]

PASTOR ADEBOYE VISIT BUHARI IN LONDON

President Buhari receives General Overseer Worldwide Redeemed Christian Church of God, Pastor Enoch Adejare Adeboye at the Abuja House London on 18th Aug 2017. @Femi Adesina

Lagos ne birni na biyu mai wahalar rayuwa a duniya — Rahoto

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionLagos ne birnin da ya fi ko wanne girma a Najeriya Birnin Legas shi ne wanda ya fi wuyar rayuwa a cikin, baya ga birnin Damascus na Siriya da ke fama da yaki, in ji wani bincike na shekara-shekara. Daya daga cikin dalilan, in ji binciken na mujallar the Economist, shi […]

Nigerians Need To Understand Lawmakers’ Roles – Senator Mohammed

BY BODE GBADEBO Senator Mustapha Sani Mohammed represents Niger South in the Senate and he is the vice chairman of the Senate Committee on Anti-Corruption and Financial Crimes. In this interview with journalists, he bares his mind on the activities of the Red Chamber, his legislative interventions for his constituents, among others. BODE GBADEBO was […]

Parents Urge ASUU To Suspend Ongoing Strike

Parents in the university town of Nsukka have appealed to the Academic Staff Union of Universities (ASUU) to suspend its ongoing strike, considering the setback and suffering it would cause students and their parents. Some parents, who spoke with news in Nsukka on Friday, said that if the strike was allowed to continue, it would […]

FCT Residents Decry Indiscriminate Dumping Of Refuse

Some residents of Federal Capital Territory (FCT) have expressed worry over the emergence of illegal refuse dump sites in some parts of the city. Residents of satellite towns in the FCT such as Nyanya, Karu, Jikowyi and Kurudu, who spoke with news correspondents on Friday, described the refuse dumps sites as “eyesore and worrisome’’. Mr. […]