Rasuwar Kanti Bello asara ce ga Najeriya-Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya ce mutuwar Sanata Kanti Bello asara ce ga fafutukar da Najeriya take yi wajen kafa damokradiyya mai dorewa. A sakon ta’aziyyar da ya aike wa iyalai da kuma gwamnatin jihar Katsina ta hannun Ofishin Yada labaransa a Abuja, Alhaji Abubakar ya bayyana cewa ’yan Najeriya ba su taba […]

Ba wanda ya kawo wa Osinbajo cikas-Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Kasa ta ce ba wanda ya yi kokarin tauye Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo lokacin da yake rike da mukamin mukaddashin shugaban kasa. Babban Mai Taimaka wa Shugaban Kasa Na Musamman Kan Harkokin Yada Labari da Wayar da Kai, Garba Shehu ya ce Osinbajo a matsayinsa na mukaddashin shugaba kasa ya samu hadin […]

Atiku Abubakar ya shawarci Musulmi su kwato addinin daga masu tsatstsauran ra’ayi

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya shawarci Musulmi to sake kwato addinin musulunci daga masu tsatstsauran ra’ayi wadanda bala’in da suke haddasawa ya bata wa addinin suna. Atiku wanda jigo ne a jam’iyyar APC ya bayar da shawarar ne jiya a sakon sallar da ya aike wa Musulmi kafin bikin babbar sallar da za […]

Mumbai building collapse kills 12

Firefighters and rescue workers search for survivors at the site of a collapsed building in Mumbai, Thursday. — Reuters MUMBAI — A five-story building collapsed in India’s financial capital of Mumbai, killing 12 people and injuring 14 others on Thursday, after torrential rains lashed the country’s west. Another 25 people are feared trapped in the debris. […]

Heavy civilian casualties in Raqqa from airstrikes: UN

Smoke rises after an airstrike during fighting between members of the Syrian Democratic Forces and Daesh militants in Raqqa, Syria, earlier this month. — Reuters GENEVA — Civilians caught up in the battle for the Syrian city of Raqqa are paying an “unacceptable price” and attacking forces may be contravening international law with their intense airstrikes, […]

2m pilgrims pray for world peace and unity of Ummah

Badea Abu Naja – Hassan Cheruppa Saudi Gazette ARAFAT — Chanting “Labbaik Allahumma labbaik (Here I am, O Lord here I am!) around two million pilgrims entered the plain of Arafat Thursday morning to cry and supplicate for the atonement of their sins and hoping for the acceptance of their Haj pilgrimage. All eyes were watery […]

New kiswa adorns the Holy Kaaba

Saudi Gazette report MAKKAH — The Holy Kaaba was adorned with a new cover (kiswa) on Arafat Day, Thursday. As part of an annual customary ceremony, the new black cloth was placed on top of the Kaaba, at the center of the Grand Mosque, as about two million pilgrims converged on the nearby vast plains of […]

Hotunan muhimman wuraren da ake gudanar da aikin Hajji

Ga wasu hotuna da muka tattaro muku na muhimman wuraren da ake aiwatar da ibadar aikin Hajji a Saudiyya. GETTY IMAGES Wannan shi ne dutesn Hajrul Aswad da ke jikin Ka’aba wanda ake so duk Musulmi ya sumbace shi da zarar ya shiga harabar masallacin gabanin ya fara dawafi. GETTY IMAGES Wannan ne wajen da […]

Yadda hawan Arfa ke gudana

Labaran abubawan dake faruwa a filin Arfa a ranar Alhamis 31 ga watan Agusta 2017 (9 ga watan Zul Hijja, 1438 bayan Hijira). Takaitacce Musulmi miliyan biyu ne gudanar da aikin hajjin bana Tsayuwar Arfa ita ce ginshikin aikin hajji An tsaurara matakan tsaro a fadin kasar Wasu mahajjatan Nigeria sun rasu sakamakon rashin lafiya […]

Adamawa Govt to return all out-of-school children to classrooms

The Adamawa Government has said it is determined to ensure that all out-of-school children are returned into classrooms, as part of its agenda to provide education for all children in the state. Alhaji Ahmad Sajoh, the State Commissioner for Information and Strategy, made this known in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) […]