Mene ne hukuncin daukar hoto a wuraren Ibadah?

Hakkin mallakar hotoAHMAD GHARABLIImage captionMahajjata sukan dauki hotuna a lokacin ibada musamman a kasar Saudiyya Daukar hoton a wuraren ibada abu ne da mutane suke yawan yi kuma su wallafa hotunan a shafukan sada zumunta na zamani inda abokansu za su gani su kuma yi tsokaci ko magana ko kuma yayata hoton. Ba sabon abu […]

Yadda fasto ya kare Musulmi 2000 a cocinsa

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Wani limanin cocin katolika a Jamhuriyar Tsakiyar Afirka ya bai wa wadansu Musulmi su 2000 mafaka lokacin da suke cikin fargabar fuskantar hari daga kungiyar gwagwarmayar Kristoci ta anti-Balaka. Fasto Juan José Aguirre Munoz ya ce Musulmin ‘yan gudun hijiran ba za su bar harabar cocinsa ba a birnin Bangassou da […]

Alhazan Nigeria bakwai sun mutu a Saudiyya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Wasu alhazan Najeriya bakwai sun mutu a Saudiyya gabanin a fara aikin Hajji.Alhazan sun fito ne daga jihohin Kwara, da Katsina da Kogi da kuma Kaduna. Sannan wata Hajiya daga Jihar Kogi ta Haihu a Madina. Shugaban NAHCON Abdullahi Mukhtar, ya ce za a hukunta jihar da matar ta fito ta […]

President Muhammadu Buhari’s Sallah Message to Nigerians

President Muhammadu Buhari related news Osinbajo takes over negotiation with ASUU Arafat: Saraki urges pilgrims to pray for Nigeria, Buhari Buhari arrives Daura as crowd throngs home Saraki to S/Arabia for Hajj Fellow Compatriots, I felicitate with you all, particularly the Muslim faithful, on the celebration of this year’s Eid-El-Kabir. I congratulate our Muslim brothers […]

Flood displaces over 110,000 people in Makurdi – SEMA

FILE PHOTO. related news Flooding: Governor Ortom calls for FG’s intervention Flood wreaks havoc in Benue Benue Radio, market, 7 communities submerged in Makurdi flood Flood: Experts put Shiroro dam communities on alert Flooding: 30 communities in Niger State on high risk Flood sacks over 100 families in Yobe The Benue State Emergency Management Agency […]

Police retirees appeal to NASS to fast-track amendment of pension laws

National Assembly building, Abuja. The Association of Retired Police officers of Nigeria (ARPON), Kano State Chapter, has appealed to the National Assembly to fast-track the amendment of the Pension Reform Act 2014. The Secretary of the association, Saidu Garba, made the appeal on Thursday in an interview with the News Agency of Nigeria (NAN) in […]

Boko Haram: Birtaniya ta rage agajin da take bai wa Nigeria

Hakkin mallakar hotoREUTERSImage captionPriti Patel ita ce mai kula da tallafin da Birtaniya ke bai wa kasashen waje Birtaniya za ta rage yawan kuɗaden da take bai wa Najeriya a matsayin agaji domin ayyukan jin kai nan da ‘yan shekaru masu zuwa. A shekarar 2016 Birtaniya ta kashe fam miliyan 100 wurin tallafawa ayyukan jin […]

Rasuwar Kanti Bello asara ce ga Najeriya-Atiku

Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ya ce mutuwar Sanata Kanti Bello asara ce ga fafutukar da Najeriya take yi wajen kafa damokradiyya mai dorewa. A sakon ta’aziyyar da ya aike wa iyalai da kuma gwamnatin jihar Katsina ta hannun Ofishin Yada labaransa a Abuja, Alhaji Abubakar ya bayyana cewa ’yan Najeriya ba su taba […]

Gwamnati za ta kashe fiye da Dala biliyan biyar kan aikin wutar Mambila

Gwamnatin Tarayya ta amince da kwantiragin madatsar wuta ta Mambila kan Dala biliyan biyar da digo 792. Kwantiragin ya hada da aiki gine-gine da hada na’urorin samar da wutar kuma da zarar an kammala aikin zai samar da wuta mai karfin fiye da megawat dubu uku kwatankwacin kusan rabin daukacin karfin wutar da ake samarwa […]