Kun san wanda ya mari matarsa don ta fadi sunansa a karon farko?

Miliyoyin mata a kasar Indiya ba su taba fadar sunayen mazajensu ba, wannan wata hanya ce ta nuna da’a da biyayya ga mazajen. Sai dai kuma a halin da ake ciki masu fafutuka na kokarin sauya wannan dabi’a ta hanyar sanya matan fadin sunan miji a karo na farko. Wannan al’ada dai an fi yinta […]

Pakistan ruling party’s choice for next PM, others seek post

LSLAMABAD — Pakistan’s premier-designate and three opposition lawmakers have submitted their candidacies for the country’s next head of government. Monday’s development comes ahead of Tuesday’s vote in parliament that will elect a successor to three-time Prime Minister Nawaz Sharif who was disqualified from office by the Supreme Court and who resigned last week. Shahid Khaqan Abbasi, […]

Scaramucci out of White House job as John Kelly takes charge

 WASHINGTON — Anthony Scaramucci is out as White House communications director after just 11 days on the job — and just hours after President Donald Trump’s new chief of staff, John Kelly, was sworn into office. Hoping to turn the page on a tumultuous opening chapter to his presidency, Trump had insisted earlier Monday that […]

Saudi officer killed during attack on patrol unit in Qatif

Staff Sgt. Mahdi Bin Saeed Bin Dhafer Al-Yami. RIYADH – One security officer was killed while six others were injured during an attack on their patrol unit in the Eastern Province on Sunday. The security spokesman of the Ministry of Interior said that at 8:30 a.m. on Sunday a security patrol came under a ‘terrorist attack’ […]

An kama mutum uku da laifin kisan daliban Jami’ar Fatakwal

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Image captionAn kashe daliban ne saboda zargin sata Wata babbar kotun da ke Fatakwal, babban birnin jihar Ribas ta kama mutum uku da laifin kisan dabilan Jami’ar Fatakwal hudu ta hanyar kona su da wuta. A shekarar 2012 ne aka kona daliban a kauyen Aluu, lamarin da ya sa aka yi […]

Trump ya sallami mai ba shi shawara Anthony Scaramucci

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Shugaban Amurka Donald Trump ya kori daraktan sadarwa na fadar White House Anthony Scaramucci kusan kwana goma bayan an nada shi kan mukamin. Mr Scaramucci ya sha suka bayan ya bukaci wani dan jarida ya caccaki abokan aikinsa. Shugaban ma’aikatan Shugaba Trump Reince Priebus da kakakinsa Sean Spicer sun bar aikinsu […]

Nigeria: ‘Ba za mu daina neman mai a Borno ba’

Hakkin mallakar hotoNNPC FACEBOOK Image captionMa’aikatan jami’ar Maiduguri da na kamfanin NNPC na aiki ne dan gano arbarkatun kasar da ke yankin tafkin Chadi Shugaban Jami’ar Maiduguri Farfesa Ibrahim Njodi ya ce suna tare da kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) game da neman danyen mai da ake yi a tafkin Chadi bayan wani hari […]

I Regret Not Being A Graduate — Reminisce

Rapper, Remilekun Abdulkalid Safaru, aka Reminisce, has achieved quite a lot with his music career. He has a huge following and he is also a brand ambassador for some reputable companies. However, the Kako bi Chicken crooner is not entirely happy; he wishes he was a graduate. Speaking to Sunday Scoop about the music industry, […]