Fed govt releases N3.5bn for vaccination

The National Economic Council, NEC, yesterday announced that the sum of N3.5 billion has been released for vaccination programme against communicable diseases, while the nation’s Excess Crude Account stood at $2.3 billion as at October 16. Government also said that vaccination campaign for measles in the 17 states in the Southern part of the country […]

Northern States Governors Forum Selects GE to Boost Healthcare Development in Nigeria

PRESS RELEASE Northern States Governors Forum Selects GE to Boost Healthcare Development in Nigeria NSFG and GE will explore several areas for collaboration across primary, secondary and tertiary care facilities ABUJA, Nigeria, October 12, 2017/ — The Northern States Governors Forum (NSGF) has selected GE Healthcare (NYSE: GE) (www.GE.com), a leading global provider of transformational […]

An samu rigakafin ‘cutar Ebola’

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionCutar Ebola ta yi sanadiyyar rasa rayukan mutum fiye da dubu 10 a yammacin Afirka Sakamakon farko na gwajin alluran rigakafin cutar Ebola har iri biyu, ya nuna cewa duka biyun na iya kare mutane daga daukar cutar tsawon akalla shekara guda. An gudanar da binciken ne a kasar Liberia inda aka […]

Monkey Pox Spreads To Akwa Ibom State

The Money Pox viral disease which has been described as airborne has continued to spread across the South-south part of Nigeria. The Monkey pox epidemic has spread to Akwa Ibom State. One case of the disease,  which was first detected in Bayelsa state, has been confirmed, the Akw Ibom State Commissioner for Information and Strategy, […]

Abin da ya sa wasu mata ba sa son jima’i

Ana ganin tsakanin kashi daya zuwa uku na mutane ba su damu da jima’i ba, ma’ana ba sa jin sha’awa a tare da su. Tun tsawon shekaru Stacey na damuwa game da yadda ba ta son kwanciya da kowa, har mijinta ma. Kamar yadda ta yi bayani a anan likitanta ne ya shaida mata hakan. […]

An gargadi ‘yan Nigeria kan cin naman biri

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionTuni aka kai samfurin kwayar cutar cibiyar Hukumar Lafiya Ta Duniya da ke Senegal don bincike Hukumomin lafiya a Najeriya sun gargadi al’ummar kasar da su kiyayi cin naman biri da sauran naman dabbobin daji, bayan da aka samu barkewar annobar cutar kyandar biri a jihar Bayelsa da ke kudancin kasar. […]

Annobar kyandar biri ta barke a jihar Bayelsa a Nigeria

Hakkin mallakar hotoALAMY An samu barkewar annobar kyandar biri a jihar Bayelsa da ke Kudu maso kudancin Najeriya, kamar yadda rahotanni suka bayyana. Kwamishinan lafiya na jihar Ebitimitula Etebu, ya tabbatar wa da BBC cewa tuni aka kebe mutum 10 da suka kamu da cutar, ana kuma neman wasu da ake tunanin sun kamu don […]

Duniya na taro a kan bala’in kwalara

Image captionCutar kwalara na kashe dubban mutane a duniya Jami’an lafiya daga sassan duniya daban-daban na gudanar da wani taro ranar Laraba a Faransa don daukar gabara kan takaita yawan mace-macen da ake samu sakamakon annobar cutar kwalara da kashi 90 cikin 100 kafin nan da shekara ta 2030. Wannan shi ne karon farko da […]

FG to complete National Hospital Cancer Centre in December — Minister

Minister of Health, Prof. Isaac Adewole. The Minister of Health, Prof. Isaac Adewole, has assured Federal Government’s commitment to complete National Hospital Cancer Centre latest December. Adewole gave the assurance at the Cancer Summit organised by Cancer Education and Advocacy Foundation of Nigeria (CEAFON) on Tuesday in Abuja. The theme of the summit is “Funding […]

An fara gwajin sabuwar riga-kafin mura

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionRiga-kafin daban ce da wadd ake da ita yanzu, inda tsohuwar ake sabunta ta duk shekara Masu bincike a Burtaniya na guanar da abin da suka kira wani hamshakin gwaji na wata sabuwar allurar riga-kafin cutar mura. Masu sa-kai kimanin 500, kama daga ‘yan shekara 65 zuwa sama ne za a […]