Hotunan ‘matsafan’ da aka kama a Lagos

Hotunan wasu mutum 41 da ‘yan sandan jihar Lagos suka kama bisa zarginsu da aikata miyagun laifuka da dama. BBC Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Lagos da ke kudancin kasar ta kama wasu mutum 41 bisa zarginsu da aikata miyagun laifuka. BBC Rundunar ‘yan sandan ta ce ana zargin mutanen ne da aikata laifuka […]

Hotuna: Buhari ya gana da jami’an gwamnatinsa a London

NIGERIA PRESIDENCY Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda ya shafe fiye da wata uku yana jinya a Landan, ya gana da Ministan Yada Labaran kasar Lai Mohammed da wasu daga cikin jami’an gwamnatin kasar a ranar Asabar NIGERIA PRESIDENCY Jami’an da suka kai wa shugaban ziyara har da masu mataimakansa kan harkokin sada yada labarai Malam […]