Bikin kafa Saudiyya ya kawo gwamutsa mata da maza

Hakkin mallakar hotoREUTERS A karon farko an ba mata damar shiga wani filin wasanni don bikin zagayowar ranar ‘yancin kan Masarautar Saudiyya. Filin wasa na Sarki Fahad a Riyadh babban birnin ƙasar, ya maƙare da ɗaruruwan matan da suka yi ɗango don cin wannan gajiya. An ga mata a wasu lokuta ma cakuɗe da maza […]

Hotunan muhimman wuraren ziyara a Makka da Madinah

Wadansu hotunan wasu muhimman wurare ne da ake ziyarta a lokacin da mutum ya je aikin Hajji ko Umarah ciki har da hoton masalalci mai Alkibla biyu. Abokin aikinmu Yusuf Ibrahim Yakasai ya dauko mana wasu daga cikinsu. BBC Wannan wani masallaci ne mai dimbin tarihi a addinin Musulunci. A wannan masallaci ne lokacin da […]

‘Farin ciki biyu ya riski musulmai’

Image captionHausawa na bayyana ranar Juma’a da gajeriyar rana, saboda akasari sukan shafe wani bangare na wuninta a masallaci Juma’a rana ce da Hausawa ke yi kirari da Haji, babbar rana. Ba mamaki, idan musulmai suka cika da ɗoki bana, don hawa idin babbar sallah a wannan Juma’a. Wani fitaccen malamin addinin musulunci, Sheikh Ibrahim […]

2m pilgrims pray for world peace and unity of Ummah

Badea Abu Naja – Hassan Cheruppa Saudi Gazette ARAFAT — Chanting “Labbaik Allahumma labbaik (Here I am, O Lord here I am!) around two million pilgrims entered the plain of Arafat Thursday morning to cry and supplicate for the atonement of their sins and hoping for the acceptance of their Haj pilgrimage. All eyes were watery […]

Hajj 2017: Alhazan duniya sun fara aikin Hajji a yau

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGES Maniyyata fiye da miliyan biyu ne ake sa ran za su fara zaman Mina daga ranar Larabar nan, a wani bangare na ibadar aikin hajjin bana tsawon kwana biyar a kasar Saudiyya. Dubban daruruwan maniyyata musulmi na ta isa Saudiyya daga sassa daban-daban na duniya domin aikin hajjin, ciki har da […]

Flyadeal ready for take-off as first A320 arrives in Jeddah

Saleh Fareed Saudi Gazette JEDDAH — Saudi Arabia’s newest airline, Flyadeal has announced the arrival of its first aircraft, an Airbus A320 at King Abdulaziz International Airport. The low-cost start-up Flyadeal is on track to launch operations with its first flight on Sept. 23, coinciding with the Kingdom’s National Day. Last year in April, Director General […]

An daure wani malamin Islama kan aikata ‘ta’addanci’

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionAn dade ana taka takun-saka tsakanin kungiyoyi daban daban na addinin Islama a Uganda An yanke wa wani malamin addinin Musulunci na Uganda hukunci daurin rai-da-rai, tare da wasu mabiyansa uku saboda aikata ayyukan ta’addanci. An kuma yanke wa wasu mutum biyu daban hukuncin daurin shekara 30 a gidan yari. An […]

Kun san alkhairan da ke cikin kwanaki 10 na watan Zul-Hajji?

Image captionAikin Hajji daya ne daga cikin shika-shikan musulunci 5 Aikin Hajji daya ne daga cikin shika-shikan musulunci guda 5, da Allah SWA ya umarci dukkan musulmai gudanar da shi akalla sau daya a rayuwarsa. Aikin Hajji ya wajaba akan wanda ya ke da lafiyar jiki, da lafiyar yin tafiyar, da kuma abin da zai […]

Wasu mahajjata tara sun isa Madina a keke daga London

Hakkin mallakar hotoHAJJ RIDERS FACEBOOK Wasu mahajjatan Birtaniya su tara sun isa birnin Madinah na Saudiyya a keke, bayan sun yi tafiyar kilomita 3,000 daga London. Hukumomin Saudiyya sun tarbi mutanen a Madina cike da murna da jinjina a gare su. Kafar yada labarai ta intanet ta Saudi Gazette ta ruwaito cewa kungioyin masu tseren kekuna na […]