Yarinyar da ta kyautar da sassan jikinta

Hakkin mallakar hotoLAYZELL FAMILYImage captionGudunmawar sassan jiki da Jemima ta bayar ta taimaka wa yara daban-daban a fadin Ingila Wata yarinya ‘yar shekara 13 da ta mutu sakamakon cutar kumburin jijiyar kwakwalwa ta taimaka wajen ba da gudunmawar sassan jikinta ga mutum takwas, adadi mai yawa a tarihi. Jemima Layzell, daga yankin Somerset a London, […]

Hotunan abin da ya faru a Afirka makon jiya

Hakkin mallakar hotoEPA Wani bikin al’adar kabilar Ebrie wadanda suke danganta kansu da Daular Ashanti a birnin Abidjan na kasar Kwaddibuwa. Hakkin mallakar hotoEPA Kimanin shekara 300 ke nan ana gudanar da wannnan bikin. Hakkin mallakar hotoREUTERS Wata ‘yar kasuwa a wata kasuwar Tufafi da ke birnin Alkhahira a kasar Masar ranar Alhamis. Hakkin mallakar […]

PHOTOS: Dino Melaye rocks Nottinghill Carnival

Dino Melaye, lawmaker representing Kogi east senatorial district, is taking time to unwind since the upper chamber of the national assembly is on recess. Photographs of the lawmaker with his children on holiday trips have been circulated on social media. This time around, pictures of him participating in the Nottinghill Carnival, an annual event in […]

Kun san zuri’ar da suka fi kowa kudi a Nigeria?

Alhaji Hassan Sanusi Dantata jika ne ga hamshakin attajirin nan, Alhaji Alasan Dantata, kuma ya yi wa BBC karin bayani game da tarihin marigayin lokacin da ya kawo mana ziyara a ofishinmu na Landan kwanakin baya. Alhaji Hassan wanda shi ne ya rubuta littafin tarihin rayuwar attajirin, ya bayyana irin gwagwaryamar da ya sha a […]

Oba Ewuare Nominated As TROMPCOM Chairman

The Omo’ N’Oba N’Edo Uku-Akpolokpolo, Oba Ewuare II, has been nominated as Chairman of the Committee of Traditional Rulers of Oil, Mineral Producing States (TROMPCOM). The Patron of TROMPCOM and Amanayabo of Brass in Bayelsa, His Royal Highness, Alfred Diete-Spiff, announced this in Benin on Wednesday when he paid a courtesy visit to Oba Ewuare […]