Sabulun ‘kara fari’ ya janyo dambarwa

Hakkin mallakar hotoNAY THE MUAImage captionTallar dai ta janyo takaddama kan zargin nuna wariyar launin fata Kamfanin Dove ya nemi afuwa bayan ya fitar da wani jerin hotunan “nuna wariya” wadanda aka ga wata bakar fata ta rikide ta zama fara sol bayan ta yi amfani da sabulunsu. Tallar sabulun a shafin Facebook ya nuna […]

Condolence visit to Zumba today.

By; Abdulberqi Ebbo The Niger state Government hereby expresses heartfelt grief over the unfortunate incident of Sunday morning in Zumba where a boat carrying 30 people capsized, causing the death of 12 people mostly women, whose dead bodies were all recovered as at the time of writing this report, while 18 people survived the deadly […]

BUHARI AND ATIKU AT THE VILLA.

  PMB: Waziri I read it on za news that you ‘re telling za nation we abandon you ko? WAZIRI: Yes Mr President, I use my money, my power and my influence to make you win the 2015 election but your govt. abandon me after winning the election. PMB: owk, we’re Sorry Waziri, and that […]

Yadda kalamanka ke cutar da dabi’arka a boye

Hakkin mallakar hotoCREDIT: GETTY IMAGES)Image captionMasu sakin jiki irin su Abraham Lincoln an fi jin muryarsu da yawan hira fiye da mu Idan ka saurari tattaunawa a cikin bas, ko kana jin za ka iya tantance kimar mutuntakar mutanen da ke hira bisa la’akari da kalmomin da suka yi amfani da taken batun da suke […]