Mun Samu Cikakkun Shaidu Kan Yadda INEC Ta Murde Zaben Ekiti —PDP

Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar PDP ya tabbatar da cewa ya samu Cikakkun shaidu kan yadda hukumar zabe mai zaman kanta ta canja sakamakon zaben kujerar Gwamnan Ekiti da aka gudanar ranar Asabar da ta gabata. Kwamitin gudanarwar jam’iyyar ya nuna cewa ba ya ga bambanci da aka samu tsakanin yawan wadanda suka kada kuri’u a […]

Kakakin yada labaran APC ya fice daga jam’iyyar

Kakakin Yada Labaran jam’iyyar APC na jihar Benuwai, Agbo Terkula, ya ajiye aikin sa tare da sanarwar ficewa daga jam’iyyar dungurungum. A cikin wata wasikar ajiye aiki da ya rubuta a jiya Laraba, kuma ya aika wa shugaban jam’iyyar na jiha, Terkula ya ce kasancewar APC jam’iyya mai mulki a tarayya, bai ga wani abin […]

‘Yan fashi sun kashe wani dan sanda a Nasarawa

A jiya Laraba ne jami’in harka da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa Samaila Usman ya bayyana cewa wasu ‘yan fashi sun harbe daya daga cikin ma’aikatan su. Usman ya sanar da haka ne a garin Lafia. Ya ce wannan abu dai ya faru ne ranar 15 ga wannan watan bayan ‘yan sandan sun […]

Boko Haram sun kawo tsaikon shata kan iyakar Najeriya da Kamaru – UN

Batun kara tantance kan iyakar Najeriya da Kamaru da majalisar Dinkin Duniya ke yi ya na samun tsaiko saboda matsalar tsaro daga barazanar Boko Haram a yankin da matsalar ta shafa. Wannan bayani ya na kunshe ne cikin wani rahoto da Babban Sakatare mai kula da Afrika ta yamma da kuma yankin Sahel. Antonio Gutteres […]

2018 Hajj: Plateau Announces Date For Closing Of Registration

The Plateau State Muslim Pilgrims Welfare Board, has slated Monday, 23rd July, as closing date for the registration of intending pilgrims. It also slated Monday for the commencement of medical check up of the intending pilgrims at the board. This was contained in the board’s public announcement issued by its information officer, Namu S. Sanusi, […]