Kebbi State’s top official bags 70-year jail over N1.6billion fraud

Mohammed Arzika The Court of Appeal Kebbi Division has upturned the judgment of a Kebbi State High Court which discharged and acquitted Mohammed Arzika Dakingari, the accountant general of Kebbi State, on charges of conspiracy and obtaining by false pretence preferred against him and one other person by the Economic and Financial Crimes Commission (EFCC). […]

‘Wane ɗan Boko Haram ne ya taba karatu a Saudiyya?’

Hakkin mallakar hotoAFPImage captionSheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya ce ‘yan Boko Haram a Najeriya suka samu tsattsauran ra’ayinsu, don kuwa ba su taba zuwa Saudiyya karatu ba Wani malamin musulunci a Najeriya ya kalubalanci ikirarin cewa kasar Saudiyya na koyar da fannonin ilmi da ke rura wutar tsaurin ra’ayin addinin musulunci a duniya, inda […]

TUTORS ABREAST WITH MODERN METHOD OF TEACHING…..DIJE BALA DISCLOSED

Tutors that are recruited into the Mararraban Dandaudu Training center of the Niger State Teacher Professional Development Institute were abreast with new modern method of teaching; this was disclosed during a four days induction course for the personnel’s of the training center. The Chairperson of the Implementation Committee Hajiya Dije Jibrin Bala MFR, mni, emphasized […]

Abducted DPO, 5 others Rescued

Nigeria police mr Austine Agbonlahor, Commissioner of police told News Agency of Nigeria ( NAN) in Minna, the officer, SP Amos Aliyu, was rescued along with five other victims in an operation.Aliyu is the DPO in charge of Sarkin Pawa Police Division in Munya Local Government Area,  Niger. Yes the senior police officer, along with five […]

Wa ya fi morar wani tsakanin China da Nigeria?

Hakkin mallakar hotoAFP A ranar Laraba ne jam’iyyar kwaminisanci ta China ta gudanar da babban taronta a birnin Beijing, karkashin jagorancin Shugaba Xi Jinping. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da Chinar ke cika gaba da kulla kyakkyawar dangantaka ta fuskar kasuwanci da kasashen duniya, musamman nahiyar Afirka. Najeriya na daga cikin kasashen da […]

Wadanda suka yi belin Nnamdi Kanu na tsaka mai wuya

Hakkin mallakar hotoGETTY IMAGESImage captionA watan Afrilu 2017 ne aka bayar da Nnamdi Kanu beli bayan ya shafe wata 18 a tsare. A Najeriya, mutanen uku ciki har da wani dan Majalisar dattawan kasar da suka yi belin Shugaban kungiyar ‘yan a-ware ta Biafra (IPOB), Nnamdi Kanu na tsaka mai wuya. Hakan ya biyo bayan […]

Nigeria ta tura jiragen yaki jihar Plateau

Hakkin mallakar hotoNAFImage captionSojin saman Njeriya na taimakawa wajen tabbatar da zaman lafiya a sassan kasar Rundunar sojin saman Najeriya ta tura jiragen yakin sama da jami’anta zuwa Jos, babban birnin jihar Filato domin tallafa wa rundunar tabbatar da zaman lafiya da ke aiki a jihar. Sanarwa da rundunar ta fitar, ta ce hafsan sojin […]